Gwamnatin Tarayyar Najeriya Za Ta Taimaka Ma Yara Kurame
Apr 07, 2016 14:49 UTC
Ma'aikatar kiwon lafiya ta tarayyar Najeriya ta yi alkawalin taimaka ma kanan yara masu fama da matsalar kurunta.
Ma'aikatar kiwon lafiya ta tarayyar Najeriya ta yi alkawalin taimaka ma kanan yara masu fama da matsalar kurunta, kamar yadda ministan kiwon lafiya na jaeriya ya sheda wa wata tawaga ta masu fafutukar yaki da cutar kurunta daga Kano, da suka gana da shi a babban ginin ma'aikatar kiwon lafiya da ke Abuja. Muhammad sani Abubakar dauke da karin bayani
Tags