-
Rundunar 'Yan Sandar Jihar Bauchi Ta Hana Tarurruka Da Bukukuwan Aure A Bauchi
Nov 23, 2018 10:17Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta sanar da haramta duk wani taro a bainar jama'a a jihar don tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen tashin hankalin da wasu matasa suke haifarwa.
-
Boko Haram Ta Sace Mutum 50 A Najeriya
Nov 23, 2018 03:24Rahotanni daga Najeriya na cewa, wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun sace wasu 'yan kauye 50 a iyakar kasar da Jamhuriya Kamaru.
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kai Wa Sansanonin Soji uku Hari
Nov 19, 2018 17:11Rahotanni daga Najeriya na cewa, 'yan ta'addan Boko haram sun kai wa sansanonin soji uku hari a yankin arewa maso gabashin kasar a cikin mako guda.
-
Gwamnatin Tarayyar Nageriya Ta Ware Naira Billiyon 60 Don Rage Farashin Shimkafa A Kasar
Nov 17, 2018 18:58Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ware naira biliyon 60 don rage farashin shinkafa a duk fadin kasar
-
Mayakan Kungiyar Boko Haram Sun Kashe Sojojin Nigeriya Akalla Uku A Jihar Borno
Nov 16, 2018 11:55Sojojin Nigeriya akalla uku ne suka rasa rayukansu a wani hari da mayakan kungiyar Boko Haram suka kaddamar kan wani barikin soji a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Gwamnoni A Najeriya Sun Bada Sharadi Na Amincewa Da Dubu 30 A Matsayin Mafi Karincin Albashi
Nov 15, 2018 11:50Kungiyar gwamnoni a tarayyar Najeriya ta bayyana cewa zata biya albashi mafi karancin na naira dubu 30 ne kadai tare da wasu sharudda.
-
Wani Kamfanin Jiragen Kasa Ya Kusan Kammala Aikin Jirgin Kasa Daga Lagos Zuwa Abuja
Nov 15, 2018 11:49Wani kamfanin jiragen kasa mai zaman kansa "Skyway String Transport Technology" ya ce ya kusan kammala aikin gina layin dogo tsakanin Lagos da Abuja a tarayyar Naigeriya.
-
Najeriya : Kotu Ta Bada Umurnin Karbe Kudaden Bada Belin Nnamdi Kanu
Nov 15, 2018 05:50Rahotanni daga Najeriya na cewa wata babbar kotun tarayya, ta bayar da umarnin da a karbe kudaden ajiya na bayar da belin jagoran 'yan aware na Biafra, Nnamdi Kanu.
-
Najeriya: Mutane 16 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon hare-Hare Boko Haram
Nov 14, 2018 19:27Kimanin mutane 16 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
-
Sarkin Kano:Idan Ana Son Yaki Da Boko Haran Dole Ne A Yaki Talauci A Arewacin Najeriya
Nov 14, 2018 11:59Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa matukar ba a dauki matakan da suka dace ba, nan da shekaru 20 za a fuskanci matsalar da sai an ce Boko Haram wasan yara ne.