Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Mutane 112 Suka Mutu A Harin Kuskure, Inji Sojin Najeriya

    Mutane 112 Suka Mutu A Harin Kuskure, Inji Sojin Najeriya

    Feb 03, 2017 01:29

    Rundinar sojin Najeriya ta ce mutane 112 ne suka rasa rayukansu a harin da wani jirginta ya kai bisa kuskure kan sansanin 'yan gudun hijira na karamar hukumar Kala-Balge dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.

  • Sojojin Najeriya sun tsarkake wasu tungogin mayakan  boko Haram

    Sojojin Najeriya sun tsarkake wasu tungogin mayakan boko Haram

    Feb 02, 2017 14:11

    Sojojin Najeriya sun sanar da tsarkake wasu wuraren kungiyar boko haram a Jihar Borno

  • Wasu Kungiyoyin Mata A Najeriya Sun Gudanar Da Tarukan Ranar Hijabi Ta Duniya

    Wasu Kungiyoyin Mata A Najeriya Sun Gudanar Da Tarukan Ranar Hijabi Ta Duniya

    Feb 02, 2017 08:28

    Wasu kungiyoyin mata musulmi sun gudanar da tarukan ranar hijabin muslunci ta duniya, domin kara nuna goyon bayansu ga sauransu 'yan uwansu mata da ake muzguna musu a wasu kasashen duniya saboda saka hijabin muslunci.

  • Hukumar Custom A Nigeria Ta Bada Umurnin Kama Jami'anta Guda Biyu Kan Laifin Shigar Da Makamai Cikin Kasar

    Hukumar Custom A Nigeria Ta Bada Umurnin Kama Jami'anta Guda Biyu Kan Laifin Shigar Da Makamai Cikin Kasar

    Feb 01, 2017 02:59

    Hukumar custom a tarayyar Nigeria ta bada umurnin kama manya manyan jami'an hukumar guda biyu don zargin suna da hannun wajen shigar da makamai cikin kasar wanda wasu ma'aikatan hukumar suka kama a mile 2 a birnin Lagos a farkon makon nan

  • Sabon ta'addancin kungiyar Boko Haram

    Sabon ta'addancin kungiyar Boko Haram

    Jan 31, 2017 02:18

    Adadin Mutanan da suka rasa rayukansu sakamakon wani sabon ta'addanci na kungiyar Boko Haram a Jihar Borno dake Shiyar arewa maso gabashin Nigeria ya haura zuwa 15

  • Mayakan Boko Haram Sun Kashe Fararen Hula A Hanyar Maiduguri Zuwa Taraba

    Mayakan Boko Haram Sun Kashe Fararen Hula A Hanyar Maiduguri Zuwa Taraba

    Jan 30, 2017 09:27

    Sakamakon wani hari da mayakan Boko Haram suka kaddamar a kan fararen hula da ke kan hanyar Maiduguri zuwa jahar Taraba, inda suka kashe mutane tare da jikkata wasu.

  • Majalisar .D. Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Yiyuwar Bullar Matsalar Yunwa A Nigeriya

    Majalisar .D. Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Yiyuwar Bullar Matsalar Yunwa A Nigeriya

    Jan 28, 2017 08:15

    Shugabar bangaren gudanarwa a Hukumar Kula da Shirin Wadata Duniya da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yiyuwar bullar karancin abinci a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Harin ta'addanci na Kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya

    Harin ta'addanci na Kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya

    Jan 26, 2017 14:10

    Jami’an ‘Yan sanda a Najeriya sun ce mayakan Boko Haram sun shiga garin Askira Uba a Jihar Borno inda suka kashe mutane uku tare da sace mata bakwai

  • Yansanda Sun Tarwatsa Taron Yan Shi A Gaban Majalisar Dokokin Kasar A Abuja

    Yansanda Sun Tarwatsa Taron Yan Shi A Gaban Majalisar Dokokin Kasar A Abuja

    Jan 26, 2017 03:29

    Yansanda a birnin Abuja na tarayyar Nigeria sun tarwatsa taron yan shia mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzagi wadanda suke zanga zangar neman a saki malaminsu a kofar shiga majalisar dojojin kasar a jiya Laraba.

  • Yansanda Sun Tarwatsa Taron Yan Shi A Gaban Majalisar Dokokin Kasar A Abuja

    Yansanda Sun Tarwatsa Taron Yan Shi A Gaban Majalisar Dokokin Kasar A Abuja

    Jan 26, 2017 03:04

    Yansanda a birnin Abuja na tarayyar Nigeria sun tarwatsa taron yan shia mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzagi wadanda suke zanga zangar neman a saki malaminsu a kofar shiga majalisar dojojin kasar a jiya Laraba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS