Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Boko Haram Na Amfani Da Jarirai Wajen Kai Harin Ta'addanci

    Boko Haram Na Amfani Da Jarirai Wajen Kai Harin Ta'addanci

    Jan 24, 2017 07:50

    Mahukutan a Nijeriya sun bayyana cewar mata 'yan kungiyar Boko haram sun shigo da wata sabuwar dabara ta kai harin kunar bakin wake ta hanyar amfani da jarirai don kar a gano su.

  • Gwamnonin Arewa Da Sarakunann Gargajiya Sun Fara Taro Kan Tsaron Yankin A Kaduna

    Gwamnonin Arewa Da Sarakunann Gargajiya Sun Fara Taro Kan Tsaron Yankin A Kaduna

    Jan 24, 2017 02:52

    Gwamnoni 19 na arewacin Nigeria da kuma sarakunan gargajiya na yankin sun fara wani taro a birnin Kaduna a jiya Litinin don tattauna batutuwa da suka shafi yankin musamman harkokin tsaro

  • Nijeriya : Ana Bincike Kan Harin Da Aka Kai Sansanin 'Yan Gudun Hiijira Bisa Kuskure

    Nijeriya : Ana Bincike Kan Harin Da Aka Kai Sansanin 'Yan Gudun Hiijira Bisa Kuskure

    Jan 20, 2017 15:20

    Rundunar sojin saman Nijeriya, ta ce ta fara bincike kan harin da jirgin yakinta ya kai kan sansanin 'yan gudun hijira bisa kuskure a farkon wannan makon, al'amarin da ya yi sanadin mutuwar fararen hula da dama a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar.

  • Gwamnatin Nigeria Zata Kafa Komitin Bincike Kan Hari Kan Sansanin Yan Gudun Hijira A Jihar Borno

    Gwamnatin Nigeria Zata Kafa Komitin Bincike Kan Hari Kan Sansanin Yan Gudun Hijira A Jihar Borno

    Jan 20, 2017 02:21

    Gwamnatin tarayyar nigeria ta bayyana yadda za'a gudanar da bincike kan hatsarin jefa boma bomai kan sansanin yan gudun hijira a jihar borno a ranar Lahadin da ta gabata bisa kuskure

  • Shugaba Buhari Na Tarayyar Nigeria Ya Tafi Hutun Jinya Na Kwanaki 10

    Shugaba Buhari Na Tarayyar Nigeria Ya Tafi Hutun Jinya Na Kwanaki 10

    Jan 20, 2017 00:26

    Shugaban tarayyar Nigeria Muhammad Bukari ya fara hutun kwanaki 10 don jinya a kasar Britania,

  • Magoya Bayan Harkar Muslunci Sun Bukaci A Saki Sheikh Zakzaky

    Magoya Bayan Harkar Muslunci Sun Bukaci A Saki Sheikh Zakzaky

    Jan 19, 2017 03:21

    Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin neman a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.

  • Buhari Ya Tura Tawagar Jaje Ga Iyalan Da Harin Soji Ya Ritsa Da Su A Sansanin 'Yan Gudun Hijira

    Buhari Ya Tura Tawagar Jaje Ga Iyalan Da Harin Soji Ya Ritsa Da Su A Sansanin 'Yan Gudun Hijira

    Jan 18, 2017 14:02

    Fadar shugaban Nijeriya ya sanar da cewa shugaban Nijeriyan Muhammadu Buhari ya tura wata tawaga ta manyan jami'an gwamnatin kasar zuwa jihar Borno don isar da jaje da iyalai da 'yan'uwan mutanen da wani hari bisa kuskure da jiragen yakin sojin sama na Nijeriyan suka kai wa wasu 'yan gudun hijira da suke sansanin 'yan gudun hijiran da ke Rann kusa da kan iyakar kasar da Kamaru.

  • Jirgin Sojin Najeriya Ya Kashe Mutum 52 Bisa Kuskure

    Jirgin Sojin Najeriya Ya Kashe Mutum 52 Bisa Kuskure

    Jan 18, 2017 02:50

    Rundinar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa wani jirgin yakin ta ya kai hari kan kuskure kan wani sansanin 'yan gudun hijira na karamar hukumar   Kala-Balge dake jihar Borno a arewa maso gabashin kasar.

  • Magoya Bayan Harkar Musulunci Sun Yi Zanga-Zangar Neman A Saki Sheikh Zakzaky A Abuja

    Magoya Bayan Harkar Musulunci Sun Yi Zanga-Zangar Neman A Saki Sheikh Zakzaky A Abuja

    Jan 17, 2017 15:55

    Magoya bayan harkar musluncia Najeriya sun gudanar da jerin gwano a birnin Abuja domin neman a saki sheikh Ibrahim Zakzaky.

  • An Sace Yan Makaran Da Malamansu A Wata Makaranta A Nigeria

    An Sace Yan Makaran Da Malamansu A Wata Makaranta A Nigeria

    Jan 15, 2017 08:17

    Majiyar yansandan Nigeria daga Jihar Ogun daga kudancin kasar ta bayyana cewa wasu yan bindiga sun sace yan makaranta 5 da malamansu biyu a wata makaran a jihar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS