Pars Today
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya zanta da fira ministan kasar Pakistan kan matsalolin tsaro musamman batun harin baya-bayan nan da 'yan ta'adda suka kai kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran.
Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran a lardin Sistan wa Baluchestan a shiyar kudu maso gabashin Iran.
Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da dokar da ke wajabta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a dukkanin makarantun firamare da sakandare na kasar.
Rundinar sojin Pakistan ta sanar da dakile wani hari da aka shirya kaiwa a jajibirin bikin Ista na mabiya Krista a wani samame data kai a yankin Lahore.
Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 20 ne aka kashe a wani wurin ibadar Sufaye dake lardin Punjab.
Rahotanni daga pakistan na cewa mutane akalla 22 ne suka rasa rayukansu kana wasu 57 na daban suka jikkata a wani harin bom da aka kai da mota a wata kasuwa dake arewa maso yammacin kasar.
Mahukuntan Saudiya sun kori duban Ma'aikata 'yan kasar Pakistan kan zarkin su nada alaka da hare-haren ta'addanci
Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu sakamakon faduwar da wani jirgin sama mallakar kamfanin Pakistan International Airlines (PIA) yayi a yau din nan Laraba a Arewacin kasar ta Pakistan.
Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta ce ita keda alhakin kai harin bom da yayi sanadin mutuwar mutane sama da hamsin a birnin Karashi na ksar Pakistan.
Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane a kalla 11 ne suka rasa rayukansu a yayin da wasu jiragen kasa biyu sukayi taho mu gama a birnin Karashi dake kudancin kasar.