-
Rasha Ta Nuna Goyon Bayanta Na Bawa Afirka Kujerar Din Dindin A Kwamitin Tsaro Na MDD
Mar 10, 2018 11:51Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya ce Masco na goyon bayan a bawa Afirka kujerar din dindin a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.
-
Ziyarar Aikin Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Rasha Ya Kai Zuwa Habasha
Mar 10, 2018 05:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya fara gudanar da ziyarar aiki a kasar Habasha, inda zai gana da mahukuntan kasar a kan batutuwa da dama musamman a fagen bunkasa harkar tattalin arziki a tsakanin kasashen biyu.
-
Ziyarar Ministan Harakokin Rasha A Habasha
Mar 09, 2018 11:45Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya kai ziyara zuwa kasar Ethiopia
-
Rasha Ta Yi Suka Kan Tsoma Bakin Kasar Amurka A Harkokin Siyasar Kasashen Duniya
Mar 08, 2018 19:04Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Tsoma bakin da kasar Amurka take yi a harkokin siyasar kasashen duniya, wani nau'in mulkin kama karya ne kan kasashen.
-
Wani Jirgin Daukar Kayan Rasha Yayi Hatsari A Siriya, Mutane 32 Sun Mutu
Mar 06, 2018 16:37Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewar wani jirgin saman daukar kaya da rundunar sojan kasar suke amfani da shi ya fado a kasar Siriya, inda alal akalla mutane 32 da suke cikin jirgin suka mutu.
-
Syria: 'Yan Ta'adda Suna Hana Fararen Hula Ficewa Daga Ghuta
Mar 04, 2018 19:02Cibiyar Suhlu ta Rasha a kasar Syria ta sanar da cewa; 'Yan ta'addar sun rika kai hari da manyan bindigogi akan wuraren da aka ware domin ficewar fararen hula
-
Kasar Rasha Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana
Mar 03, 2018 12:32Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne kungiyoyin kasa da kasa su dauki matakin kwadaitar da bangarorin da suke rikici a kasar Yamen kan gudanar da zaman tattaunawa da nufin warware rikicin kasar.
-
Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Vienna
Feb 27, 2018 20:59Za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
-
Siriya : Ana Ci Gaba Da Kiran Tsagaita Wuta A Gabashin Ghouta
Feb 23, 2018 17:00Kungiyar Tarayya Turai ta yi kira da babbar murya akan a tsagaita buda wuta a yankin gabashin Ghouta na Siriya, a daidai lokacin da kwamitin tsaro ke shirin kada kuri'a kan samar da shirin tsagaita wuta a wannan yankin.
-
Adawar Rasha Kan Kakabawa Iran Takunkumi A Kwamitin Tsaron MDD.
Feb 22, 2018 05:31Wakilin kasar Rasha a Majalisar dinkin duniya ya ce ba za su amince da duk wani kokari da kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ke yi na kakabawa Iran takunkumi ba, bisa zarkin tana baiwa kungiyar Ansarullah ta kasar yemen makamai