-
Iran Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Shirin Sulhun Kasar Yemen
Dec 11, 2018 16:21Shugaban kasar Iran Hasan Rouhani ya bayyana goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga tattaunawar sulhun kasar Yemen yana mai cewa a halin yanzu 'yan mamaya sun fahimci cewa yin sulhu da al'ummar Yemen shi ne kawai damar da suke da shi.
-
Ruhani: Amurka Tana Haifar Da Fitina Ne Don Cika Aljihunta Daga Dukiyar Gabas Ta Tsakiya
Nov 08, 2017 11:20Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar a koda yaushe manyan kasashen duniya musamman Amurka suna kokari wajen haifar da rikici da yake yake a yankin Gabas ta tsakiya don haka ya kirayi shugabannin wasu kasashen yankin da su fahimci hakan da kuma yin aiki tukuru wajen tabbatar da hadin kai da fahimtar juna a tsakanin al'ummomin kasashen yankin.
-
Ruhani Ya Ki Amincewa Da Bukatar Ganawa Da Trump A MDD
Oct 30, 2017 05:49Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta tabbatar da labarin da ke cewa shugaban kasar Hasan Ruhani ya ki amincewa da bukatar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gabatar masa na yana son su gana da kuma tattaunawa da shi a bayan fagen taron babban zauren MDD karo na 72 da aka gudanar a kwanakin baya.
-
Dr Ruhani: Amurka Tana Kaskanta Kanta Saboda Sabawa Ka'idojin Kasa Da Kasa
Sep 20, 2017 17:17Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
-
Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Killace Yankin Al-Duraz
Aug 21, 2017 19:13Jami'an tsaron masarautar Al Khalifa da ke rike da madafun iko a kasar Bahrain suna ci gaba da killace yankin Duraz musamman gidan baban malamin addini na kasar Sheikh Isa Qasim.
-
Shugaba Rauhani Ya Gana Da Fira Ministan Iraki A Tehran
Jun 21, 2017 05:47Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya gana da Fira ministan kasar Iraki Haidar Abadi a birnin Tehran, a ziyarar aiki da Fira ministan na Iraki ke gudanarwa a kasar Iran.
-
Shugaba Rauhani: Wajibi Ne Al'ummar Iran Su yi Tsayin Daka Domin Fuskantar Abokan Gaba.
Feb 08, 2017 06:46Shugaban na Kasar Iran ya ci gaba da cewa fitowar al'umma a yayin zanga-zangar 22 ga watan Bahman wajibi ne domin murkushe makircin makiya.