-
Kungiyar Hamas Ta Dora Alhakin Shahadar Bapalastine A Gidan Kurkukun Yahudawa Kan Sahayuna
Feb 07, 2019 07:00Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa (hamas) ta ce shahadar da Faris Barun ya yi a gidan kason yahudawa rashin kulawa ne na jami'an kiyon lafiyan gidan Kurkukun
-
Iran : 'Yan Sanda 2 Sun Yi Shahada A Bardar Imam Khomaini(q)
Jan 26, 2019 11:57Mataimakin babban komandan jami'an 'yansanda na JMI a lardin Khuzistan na kudu maso yammacin kasar Iran ya bada sanarwan shahadar yan sanda biyu a safiyar yau Asbar sanadiyar harbi da bindiga wanda wasu mutanen da ba'a tantance ba har yanzun suka yi masu.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 12, 2018 08:05Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 11, 2018 07:31Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
Matakin Isra'ila Na Hana Palastinawa Gudanar Da Zanga-Zanga
Nov 11, 2018 05:41Bayan Shahadar matashin bapalastine a hanun sojojin sahayuna, adadin shahidan na zanga-zangar lumana da Palastina ke yi na neman dawo da hakin kasarsu ya haura zuwa 233.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza
Nov 09, 2018 06:30Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil
Oct 23, 2018 18:53Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim (a.s) a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
-
Wasu Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sakamakon Hare-Haren Ta'addancin Sojojin H.K.Isra'ila
Sep 16, 2018 12:38Hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke ci gaba da kai wa kan al'ummar Palasdinu suna ci gaba da lashe rayukan Palasdinawa.
-
Sojojin Isra'ila Sun Harbe Falastinawa Biyu A Zirin Gaza
Sep 14, 2018 17:37A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
-
Zanga-Zangar Palasdinawa Ta Neman Hakkin 'Yan Gudun Hijira Ta Lashe Rayukan Mutane 176
Aug 14, 2018 06:56Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kashe Palasdinawa 176 tare da jikkata wasu 18,000 na daban tun daga ranar 30 ga watan Maris na wannan shekara zuwa yanzu.