Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Rasha: Bukatar Amurka Na Ficewar Sojojin Iran Daga Siriya Ya Saba Wa Doka

    Rasha: Bukatar Amurka Na Ficewar Sojojin Iran Daga Siriya Ya Saba Wa Doka

    May 23, 2018 13:03

    Kasar Rasha ta yi watsi da bukatar da Amurka ta gabatar wa Iran na ta janye dakarunta daga kasar Siriya tana mai cewa hakan ya saba wa doka.

  • Sojojin Siriya Sun Karbe Daukacin Birnin Damascos Da Gewayensa

    Sojojin Siriya Sun Karbe Daukacin Birnin Damascos Da Gewayensa

    May 21, 2018 09:52

    Rundinar sojin Siriya ta sanar da karbe daukacin ikon birnin Damascos da gewayensa, bayan da sojojin gwamnatin kasar suka kwato tunga mafi girma da 'yan ta'adda na IS ke rike da a kudancin babban birnin kasar.

  • Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani

    Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani

    May 11, 2018 01:11

    Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran, Hassan Rohani, ya bayyana cewa kasarsa bata fatan barkewar wani sabon rikici a gabas ta tsakiya .

  • Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Rokokin Da Sojojin 'Isra'ila' Suka Harba Cikin Siriya

    Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Rokokin Da Sojojin 'Isra'ila' Suka Harba Cikin Siriya

    May 10, 2018 06:10

    Sojojin Siriya sun sami nasarar tarwatsa wasu rokoki da dama da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka harba cikin kasar Siriya kan wasu sansanonin sojojin Siriya a yankin Tuddan Golan.

  • Siriya Ta Mayar Da Martani A Kan HK.Isra'ila

    Siriya Ta Mayar Da Martani A Kan HK.Isra'ila

    May 10, 2018 01:57

    Siriya ta halba makamai masu linzami da dama zuwa ciboyiyn soja 4 a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila, lamarin da ya sanya fargaba da tsoro a zukatan yahudawa, inda ta kai gwamnatin Isra'ila ta bayar da umarnin bude wuraren samun mfuka a kauyen Qiryat Shemona na yankin Aljalil dake arewacin Isra'ila.

  •  Rikici Tsakanin Kungiuyar ISIS Da Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'addar A Gefen Dar'a Na Siriya

    Rikici Tsakanin Kungiuyar ISIS Da Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'addar A Gefen Dar'a Na Siriya

    May 06, 2018 14:38

    Majiyar kasar Siriya ta sanar da rikici mai tsanani tsakanin 'yan ta'addar ISIS da sauren kungiyoyin dake dauke da makamai a bangaren yammaci na gefen birnin Der'a dake kusa da kan iyakar kasar Siriya da Jodan.

  • Rikici Na Kara Tsanani Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Siriya

    Rikici Na Kara Tsanani Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Siriya

    Apr 28, 2018 02:10

    A ci gaba da rikici tsakanin kungiyoyin 'yan ta'adda a siriya, wani komandan Jaishul-Izza a yankin Idlib ya hallaka .

  • Ana Taron Nema Wa 'Yan Gudun Hijira Siriya Tallafi

    Ana Taron Nema Wa 'Yan Gudun Hijira Siriya Tallafi

    Apr 24, 2018 06:34

    Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.

  • Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hare-Hare Sansanonin 'Yan ISIS A Siriya

    Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hare-Hare Sansanonin 'Yan ISIS A Siriya

    Apr 19, 2018 13:33

    Gwamanatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojin saman sun kaddamar da wasu munanan hare-hare kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh da suke cikin kasar Siriya a kokarin da kasahen biyu suke yi na ganin bayan wannan kungiyar ta ta'addanci a kasashen biyu.

  • Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria

    Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria

    Apr 19, 2018 08:06

    Wani babban jami'in leken asirin Masar ya ce; Babu yadda za a yi Masar ta shiga cikin kawancen fada da Syria

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS