Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

sojoji

  • Syria: Afuwa Ga Duk Wanda Ya Ajiye Makamansa

    Syria: Afuwa Ga Duk Wanda Ya Ajiye Makamansa

    Mar 10, 2018 19:01

    Sojojin Syria da suke yaki da 'yan ta'adda a yankin Ghuda ne suka yi sanarwar yin afuwa ga duk wanda ya ajiye makamansa

  • Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji

    Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji

    Mar 05, 2018 17:17

    'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.

  • Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur

    Feb 28, 2018 18:54

    Kamfanin dillancin labarun Sana na kasar Syria ya ce; harin da jiragen yakin Amurka suka kai a jiya da dare a yankin Deir-Zur ya ci rayukan mutane 30.

  • Jagora: Taron Ranar 22 Ga Watan Bahman Na Bana Zai Fi Na Bara Yawan Jama'a.

    Jagora: Taron Ranar 22 Ga Watan Bahman Na Bana Zai Fi Na Bara Yawan Jama'a.

    Feb 08, 2018 17:55

    Jagoran juyin juya halin musulunci ya bayyana cewa ranaikun ubangiji da kuma tarurruka masu mahimanci na tunawa da juyin juya halin musulinci na kara karfafa tsarin musulinci sannan ya tabbatar da cewa da yardar Ubangiji, ranar tunawa da cin nasarar juyin juya halin musulinci na bana zai fi na ko wata shekara kuma zai zamanto abin sha'awa.

  • Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.

    Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.

    Feb 05, 2018 12:28

    Sojojin na Lebanon sun fara kai farmaki akan yankin Babul-Tubbanah da ke garin Tripoli a arewacin kasar.

  • Syria: An kashe Sojojin Turkiya Da Dama A yanain Afrin

    Syria: An kashe Sojojin Turkiya Da Dama A yanain Afrin

    Feb 03, 2018 18:57

    majiyar Kurdawa ce ta sanar da kashe sojojin Turkiya biyar tare da jikkata wasu a kauyen ALi-Kara, ayankin Afrin.

  • Harin Sojojin Turkiyya Kan Yankin Kurdawan Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa

    Harin Sojojin Turkiyya Kan Yankin Kurdawan Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa

    Jan 29, 2018 18:49

    Jiragen saman yakin gwamnatin Turkiyya sun yi luguden wuta kan kauyukan da suke garin Afrin a lardin Halab na kasar Siriya, inda suka kashe fararen hula akalla goma sha uku.

  • Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kama Sojojin Turkiya

    Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kama Sojojin Turkiya

    Jan 26, 2018 19:19

    Mayakan kungiyar Kurdawan Syria wacce aka fi sani da YPK sun sanar da kame sojojin Turkiya 16 a yau juma'a.

  • Syria: Mayakan Kurdawa Sun Sanar Da Korar Sojojin Turkiya Daga Wasu Yankuna

    Syria: Mayakan Kurdawa Sun Sanar Da Korar Sojojin Turkiya Daga Wasu Yankuna

    Jan 24, 2018 19:02

    Mayakan Kurdawan a yammacin gundumar Afirn sun sanar da kwace tuddai masu muhimmanci da sojojin Turkiya suka kama a baya.

  • Sojojin Kasar Iran Sun Sami Nasarar Gwajin Makami Mai Linzami Mai Suna Qadir

    Sojojin Kasar Iran Sun Sami Nasarar Gwajin Makami Mai Linzami Mai Suna Qadir

    Jan 24, 2018 06:26

    A rana ta biyu a ci gaba da gudanar da atisayen soji wanda sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran suka fara , sojojin ruwa na kasar sun gwada makami mai linzami mai cin dogon zango a cikin nasara.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS