Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Matsin Lamabar Saudiya Ga Kasar Somaliya

    Matsin Lamabar Saudiya Ga Kasar Somaliya

    Jun 13, 2017 11:04

    Majiyoyin Kasar Somaliya sun sanar da cewa Saudiya ta yi alkawarin bawa kasar Somaliya Dalar Amurka miliyan 80 domin ta goyi bayansa tare kuma da yanke alakar ta da kasar Qatar

  • Dakarun Somaliya Sun Ragargaza Wani Sansanin Al-Shabab

    Dakarun Somaliya Sun Ragargaza Wani Sansanin Al-Shabab

    Jun 12, 2017 05:43

    Dakarun musamen na Somaliya hadin gwiwa da wani harin jiragen sama na Amurka ya kai mummunan hari kan wani sansanin bada horo na kungiyar Al-Shabaab a kudu maso yammacin Mogadisho babban birnin kasar.

  • An Bukaci A Taimakawa Gwamnatin Somaliya Wajen Yaki Da Kungiyar Ashabab

    An Bukaci A Taimakawa Gwamnatin Somaliya Wajen Yaki Da Kungiyar Ashabab

    Jun 11, 2017 12:15

    Shugaban yankin Puntland na arewa maso gabashin Somaliya ya bukaci kungiyoyin kasa da kasa su taimakawa Gwamnatin kasar wajen yakin kungiyar ta'addancin nan ta Ashabab.

  • Yawan Mutanen Da Aka Kashe A Arewa Maso Gabacin Kasar Somalia Ya Karu

    Yawan Mutanen Da Aka Kashe A Arewa Maso Gabacin Kasar Somalia Ya Karu

    Jun 11, 2017 06:44

    Majiyar muryar JMI ya nakalto Mohammad Abdi daya daga cikin sojojin kasar Somalia a yankin Pondland saga arewa maso gabacin kasar yana bada wannan labarin.

  • Shugaban Kasar Somaliya Ya Gargadi Kungiyar Al'shabab

    Shugaban Kasar Somaliya Ya Gargadi Kungiyar Al'shabab

    Jun 09, 2017 11:18

    Shugaban Kasar Somaliya Ya ce Sojojin Kasar Za Su mayar da martanin da ya dace ga kungiyar Ashabab

  • Kokarin Shawo Kan Matsalar Amfani Da Kananan Yara A Fagen Yaki A Kasar Somaliya

    Kokarin Shawo Kan Matsalar Amfani Da Kananan Yara A Fagen Yaki A Kasar Somaliya

    Jun 03, 2017 06:57

    Dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika a Somaliya da jami'an tsaron kasar sun gudanar da zaman kara wa juna sani da nufin bullo da hanyoyin magance amfani da kananan yara a fagen yaki a kasar.

  • Kotu A Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Kasar

    Kotu A Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Kasar

    May 28, 2017 19:12

    Wata kotun Soji a Somaliya ta yanke hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda guda biyar mambobi a kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab na kasar bayan samun su da hannu a kai harin wuce gona da iri a kasar.

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    May 24, 2017 11:09

    Kungiyar ýan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyar a yankin Bossasso dake arewacin kasar Somaliya

  • Kenya: An Kame 'Yan Kungiyar al-Shabab Akan Iyaka Da Somaliya

    Kenya: An Kame 'Yan Kungiyar al-Shabab Akan Iyaka Da Somaliya

    May 20, 2017 06:29

    "yansandan kasar Kenya sun sanar da kame 'yan kungiyar al-shabab da dama akan iyaka rsu da kasar Kenya.

  • Yan Sandan Kenya Sun Kame 'Yan Ta'addan Al-Shabab 33 A Kan Iyakar Kasar

    Yan Sandan Kenya Sun Kame 'Yan Ta'addan Al-Shabab 33 A Kan Iyakar Kasar

    May 19, 2017 12:01

    Rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da kame gungun 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab na kasar Somaliya a samamen da take gudanarwa a kan iyakar kasar ta Kenya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS