Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Magadushu

    Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Magadushu

    May 17, 2017 18:51

    Sojoji uku ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam cikin wata Mota da aka sanya a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya

  • Kasar Uganda Zata Kara Yawan Sojojinta A Kasar Somaliya

    Kasar Uganda Zata Kara Yawan Sojojinta A Kasar Somaliya

    May 15, 2017 19:12

    Gwamnatin Uganda ta sanar da shirinta na kara yawan sojojinta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Somaliya.

  • Dubban 'Yan Gudun Hijirar Somaliya Sun Koma Gida Daga Kasar Kenya

    Dubban 'Yan Gudun Hijirar Somaliya Sun Koma Gida Daga Kasar Kenya

    May 09, 2017 19:32

    Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: Dubban 'yan gudun hijirar Somaliya sun koma kasarsu daga kasar Kenya.

  • Harin Bam Ya Hallaka Mutane 6 A Somaliya

    Harin Bam Ya Hallaka Mutane 6 A Somaliya

    May 09, 2017 06:41

    Akalla Mutane 6 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 10 da daban suka jikkata sanadiyar tarwatsewar wata Mota shake da bama-bamai a Magadushu babban birnin kasar Somaliya

  • An Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin Al-Shabab da Mukarrabansa Uku A Somaliya

    An Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin Al-Shabab da Mukarrabansa Uku A Somaliya

    May 07, 2017 18:14

    Ma'aikatar watsa labaran kasar Somaliya ta sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka shugaban kungiyar al-shabab Moalim Osman Abdi Badil da wasu mayakan kungiyar su uku a wani ba ta kashi da ya gudana tsakaninsu bangarorin biyu a yankin Shabelle na kasar.

  • An Hallaka Sojin Amurka A Somaliya

    An Hallaka Sojin Amurka A Somaliya

    May 05, 2017 17:45

    Wani sojin Amurka guda ya hallaka a wani yanki dake yammacin birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya

  • An Kama Wasu Sojoji Biyu Bisa Zargin Kashe Matashin Ministan Kasar Somaliya

    An Kama Wasu Sojoji Biyu Bisa Zargin Kashe Matashin Ministan Kasar Somaliya

    May 05, 2017 09:47

    Gwamnatin kasar Somaliya ta sanar da kame wasu sojoji guda biyu a jiya Alhamis bisa zargin suna da hannu cikin kisan gillan da aka yi wa ministan ayyuka na kasar Abbas Abdullah Sheikh Siraji a shekaran jiya Laraba.

  • An Harbe Wani Minista Har Lahira  A Somaliya

    An Harbe Wani Minista Har Lahira A Somaliya

    May 04, 2017 05:50

    Rahotanni daga Somaliya na cewa an harbe ministan kula da kwadigon jama'a na kasar, Abdullahi Siraji, har lahira a birnin Mogadisho.

  • Wani Bom Ya Tarwatse A Birnin Mogadishu Fadar Mulkin Kasar Somaliya

    Wani Bom Ya Tarwatse A Birnin Mogadishu Fadar Mulkin Kasar Somaliya

    Apr 29, 2017 17:44

    Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da cewa: Wani bom ya tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya, inda ya jikkata wasu mutane biyu.

  • 'Yan Gudun Hijira Na Somalia Fiye Da Dubu 61 Sun Koma Gida Daga Kenya

    'Yan Gudun Hijira Na Somalia Fiye Da Dubu 61 Sun Koma Gida Daga Kenya

    Apr 26, 2017 05:51

    Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa 'yan gudun hijirar kasar Somalia fiye da dubu 61 suka koma kasarsu daga kasar Kenya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS