-
Yan Gudun Hijirar Somaliya Fiye Da 61,000 Ne suka koma kasarsu
Apr 25, 2017 14:09Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: 'Yan gudun hijirar Somaliya fiye da 61,000 ne suka koma kasarsu daga kasar Kenya.
-
Gwamnatin Kasar Somalia Ta Zaratar Da Hukuncin Kisa Kan Mayakan Al-Shabab 4
Apr 25, 2017 11:49Majiyar bjami'an tsaro a kasar Somalia ta bada labarin cewa wato kotun sojen kasar ta zartar da hukuncin kisa kan mutane 4 wadanda ta ce mayakan kungiyar Al_shabab ne wadanda suke kai hare hare a wani wuria a garin Baidoa a shekara ta 2016 hare haren da suka kashe mutane 80.
-
Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Arewa Maso Gabashin Somaliya
Apr 23, 2017 18:14Akalla Mutane 8 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam a arewa maso gabashin kasar Somaliya
-
Kungiyoyin Kasa Da Kasa Suna Goyon Bayan Gwamnatin Kasar Somaliya
Apr 18, 2017 19:17Kungiyoyin Kasa da Kasa sun nuna goyon bayansu ga shirin gwamnatin Somaliya na magance matsalar farin da kasar ta ke fama da shi.
-
An Hallaka 'Yan ta'addar Ashabab A Somaliya
Apr 17, 2017 18:23Wata Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da hallakar yan ta'addar Ashabab biyu a Magadushu babban birnin kasar
-
Amurka Ta Girke Dakarunta A Somalia
Apr 15, 2017 18:17Amurka ta sanar da girke wasu gomman dakarunta a Somalia bisa bukatar mahukuntan Mogadisho domin dafawa sojojin kasar yaki da kungiyar Al'shabab.
-
MDD Ta Yi Galgadi Kan Cutar Kwalara A Somaliya
Apr 13, 2017 18:53Ofishin kula da ayikuna jin kai na MDD a birnin Geneva ta ce cutar Amai Da Gudawa ta yi sanadiyar mutuwar Mutane sama da 500
-
An Kai Harin Kunan Bakin Wake A kasar Somaliya
Apr 10, 2017 11:21Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a yau.
-
Somaliya : Sabon Babban Hafsan Soji Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Apr 09, 2017 15:35Rahotanni daga Somaliya na cewa babban hafsan sojin kasar da aka nada kwanan nan, ya tsallake rijiya da baya, sakamakon yadda wani harin bom da mota ya so ritsawa dashi a Mogadisho babban birnin kasar.
-
An Zartara Da Hukuncin Kisa Kan Mutane 5 Yan Kungiyar Al-Shabab Na Kasar Somalia
Apr 08, 2017 19:28Majiyar yankin Ponland mai cin gashin kai daga kasar Somalia ta bada sanarwan zartar da hukuncin kisa kan mutane 5 yayan kungiyar Al-Shabab.