Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • An Kai Harin Rokoki A Babban Birnin Kasar Somaliya

    An Kai Harin Rokoki A Babban Birnin Kasar Somaliya

    Apr 07, 2017 18:04

    Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da mutuwar Mutane 3 sanadiyar harin rokoki da aka kai fadar milkin kasar

  • Shugaban Somaliya Ya Sha Alwashin Yaki Da Al'Shabab

    Shugaban Somaliya Ya Sha Alwashin Yaki Da Al'Shabab

    Apr 07, 2017 05:52

    Shugaban kasar Somalia Mohammed Abdullahi Mohammed, yashelanta yaki kan kungiyar Al-Shabaab tare da aiwatar da sauye sauye a bangaren harkar tsaro na kasar dake fuskantar barazanar kungiyar ta Al'Shabab.

  • Gargadi Kan Barazanar Fuskantar Hare-Hare Daga Barayin Kan Doron Ruwan Somaliya

    Gargadi Kan Barazanar Fuskantar Hare-Hare Daga Barayin Kan Doron Ruwan Somaliya

    Apr 05, 2017 15:38

    Shugaban Ofishin Yaki da Muggan Kwayoyi gami da Manyan Laifuka na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan barazanar fuskantar hare-haren wuce gona da iri daga barayin kan doron ruwan kasar Somaliya.

  • Kungiyar Ashabab Ta Mamaye Wani Gari A Tsakiyar Kasar Somaliya.

    Kungiyar Ashabab Ta Mamaye Wani Gari A Tsakiyar Kasar Somaliya.

    Apr 05, 2017 05:34

    Kungiyar Ashabab ta mamaye garin Elbur dake tsakiyar kasar Somaliya bayan ficewar Dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afirka daga cikin garin.

  • Yan Fashi A Cikin Teku Sun Sace Mutukan Jiragen Ruwan Kasar India 11 A Kusa Da Somalia

    Yan Fashi A Cikin Teku Sun Sace Mutukan Jiragen Ruwan Kasar India 11 A Kusa Da Somalia

    Apr 03, 2017 14:08

    Wani masanin harkokin sace sace a cikin teku ya bayyana cewa yan fashi a cikin teku sun sace matuka jiragen ruwa 11 yan kasar India a safiyar yau litinin kuma sun tafi da su zuwa wani wuri mai suna Eyl dake arewacin kasar ta somalia.

  • Somaliya: Dubban Daruruwan Mutanen Sun Gujewa Fari A cikin Watannin Hudu.

    Somaliya: Dubban Daruruwan Mutanen Sun Gujewa Fari A cikin Watannin Hudu.

    Mar 31, 2017 18:57

    Majalisar Dinkin Duniya Ta ce A cikin Watanni Hudu na bayan nan fiye da mutane dubu dari hudu da arba'in da hudu ne su ka gujewa yankin da fari ya addaba.

  • Sabuwar Gwamnatin Somaliya Ta Ssamu Amincewar Majalisar Dokokin Kasar

    Sabuwar Gwamnatin Somaliya Ta Ssamu Amincewar Majalisar Dokokin Kasar

    Mar 30, 2017 05:12

    Majalisar dokokin Somaliya ta amince da sabin Ministocin Gwamnatin Hasan Ali Khairi.

  • Fari A Somaliya : MDD Ta Samar Da Dala Milyan 22

    Fari A Somaliya : MDD Ta Samar Da Dala Milyan 22

    Mar 22, 2017 05:45

    MDD ta amunce da bada wani tallafi na kudade da yawansu ya kai Dalar Amurka Milyan 22 a matsayin zamcen gaggawa domin kaucewa matsalar fari a kasar Somaliya.

  • Mutane da dama sun rasu sanadiyar fari a Somaliya

    Mutane da dama sun rasu sanadiyar fari a Somaliya

    Mar 21, 2017 10:19

    Matsalar fari da kasar Somaliya ta fuskanta ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 26 cikin kwana guda kacal a wani yanki na kasar

  • Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar

    Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar

    Mar 20, 2017 10:43

    Gwmanatin kasar Somaliya ta zargin gwamnatin kasar Saudiyya da kisan gillan da aka yi wa wasu 'yan gudun hijirar kasar a Tekun Yemen lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla 'yan gudun hijira 42.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS