Somaliya: Dubban Daruruwan Mutanen Sun Gujewa Fari A cikin Watannin Hudu.
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i19006-somaliya_dubban_daruruwan_mutanen_sun_gujewa_fari_a_cikin_watannin_hudu.
Majalisar Dinkin Duniya Ta ce A cikin Watanni Hudu na bayan nan fiye da mutane dubu dari hudu da arba'in da hudu ne su ka gujewa yankin da fari ya addaba.
(last modified 2018-08-22T06:59:53+00:00 )
Mar 31, 2017 14:27 UTC
  • Somaliya: Dubban Daruruwan Mutanen Sun Gujewa Fari A cikin Watannin Hudu.

Majalisar Dinkin Duniya Ta ce A cikin Watanni Hudu na bayan nan fiye da mutane dubu dari hudu da arba'in da hudu ne su ka gujewa yankin da fari ya addaba.

Majalisar Dinkin Duniya Ta ce A cikin Watanni Hudu na bayan nan fiye da mutane dubu dari hudu da arba'in da hudu ne su ka gujewa yankin da fari ya addaba.

Hukumar agaji ta majalisar dinkin duniya ta yi gargadi akan yiyuwar runcabewar al'amurra, sannan ta kara da cewa; Da dama daga cikin 'yan gudun hijirar sun ginawa kawukansu sabbin wuraren zama a cikin birane.

Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya ( Unicef), ya sanar da cewa al'ummun kasashe miliyan 27 daga kasashe hudu da su ka hada Najeriya, Somaliya, Sudan ta kudu, da Yemen suna fama da matsalar fari da kuma rashin ruwa mai kyau.