-
Somalia ta bukaci a binciki kisan 'yan gudun hijiranta a Teku
Mar 20, 2017 05:55kasar Somalia ta bukaci Saudiya da ta gudanar da bincike kan kisan ‘yan gudun hijiran kasar da aka aikata a kan teku.
-
An hallaka Komandan kungiyar Ashabab a Somaliya
Mar 16, 2017 18:02Wani babban Jami'in tsaron kasar Somaliya ya sanar da hallaka daya daga cikin manyan komondoijin kungiyar Ashabab a Magadushu babban birnin Kasar.
-
'Yan Sandan Somaliya Sun Yi Barazanar Amfani Da Karfi Kan Masu Garkuwa Da Wata Tankar Mai
Mar 16, 2017 11:15'Yan sandan bakin ruwa na kasar Somaliya a yankin Puntland mai kwarya-kwaryar 'yancin gashin kai sun yi barazanar amfani da karfi a kan masu garkuwa da wani jirgin ruwan daukar mai matukar dai ba su sake jirgin ba.
-
Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana
Mar 14, 2017 12:21Sojojin gwamnatin Somaliya sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
Wata Mota Ta Tarwatse A Birnin Mogadishu Fadar Mulkin Kasar Somaliya
Mar 13, 2017 10:51Wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a kusa da wani otel a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a safiyar yau Litinin.
-
Amurka Ta Kori 'Yan Somaliya Kimanin 70 Daga Kasar
Mar 12, 2017 05:49Ministan harkokin wajen Somaliya Abdirisak Omar Mohamed, ya tabbatar da cewa, kimanin 'yan kasar guda 70 da aka kora daga Amurka sun isa Mogadishu, babban birnin kasar.
-
Amurka ta kori 'yan kasar Somaliya daga cikin kasar
Mar 10, 2017 18:02'yan kasar Somaliya da dama ne aka mayar da su birnin Magadushu daga kasar Amurka
-
Wani Babban Kwamandan 'Yan Ta'adda Na Alshabab Ya Mika Kansa A Somalia
Mar 09, 2017 16:54Daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na Al-shabab ya mika kansa ga jami'an tsaron kasar Somalia.
-
Gwamnatin Somaliya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Dokar Hana 'Yan Kasarta Shiga Kasar Amurka
Mar 07, 2017 17:17Shugaban kasar Somaliya ya yi kakkausar suka kan dokar da shugaban kasar Amurka ya sake jaddadawa ta hana 'yan wasu kasashen musulmi ciki har da Somaliya shiga cikin kasar Amurka.
-
Somaliya: Yunwa Ta Kashe Mutane 110 A Cikin Sa'oi 48
Mar 06, 2017 11:55Kamfanin Dillancin Labarun ( AFP) ya nakalto Pira ministan Somaliya na sanar da mutuwar mutane 110 saboda yunwa.