-
Sojojin Burkina Faso Sun Fara Ficewa Daga Yankin Darfur Na Sudan
Jul 20, 2017 02:00Ministan Tsaron Burkina Faso ya sanar da cewa sun fara janye Sojojin kasar dake aikin wanzar da zaman lafiya karkashin MDD a yankin Darfur na kasar Sudan
-
Jaridar Ahad Ta Ce: Al'ummar Sudan Suna Ci Gaba Da Fuskantar Siyasar Yaudarar Saudiyya
Jul 19, 2017 02:08Mahukuntan Saudiyya sun jaddada cewa: Dole ne 'yan kasar Sudan kimanin 50,000 mazauna Saudiyya su hanzarta ficewa daga kasar kafin wa'adin da aka diba musu.
-
Sudan Ta Gargadi Amurka Kan Karin Wa'adin Takunkumin Da Ta Yi Kan Kasarta
Jul 13, 2017 15:02Mataimakin shugaban jam'iyya mai mulki a kasar Sudan ya yi gargadi kan irin mummunan sakamakon da tsawaita takunkumin Amurka zai iya haifarwa kan kasar ta Sudan.
-
Amurka : Trump, Ya Tsawaita Lokacin Cirewa Sudan Takunkumi
Jul 12, 2017 01:19Shugaba Donald Trump na Amurka ya tsawaita da watanni uku lokacin tsammanin cirewa kasar Sudan takunkumin tattalin arziki na tsawan shekaru 20 da ya ragargaza tattalin arzikin kasar.
-
Sudan Ta Bayyana Takunkumin Amurka A Kanta Da Cewa Ya Saba Ka'ida
Jul 11, 2017 14:51Gwamnatin Sudan ta bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba mata na tsawon shekaru da cewa ya saba wa dukkanin ka'idoji na diflomasiyya da na kasa da kasa.
-
Sundan Tana Ci Gaba Da Fuskantar Matsin Lamba Kan Matsalar Take Hakkin Bil-Adama A Kasar
Jul 09, 2017 14:33Jaridar Qudus Al-Arabi ta bayyana cewa: Sudan tana ci gaba da fuskantar matsin lamba kan batun matsalar take hakkokin bil-Adama a kasar.
-
Sudan : Rage Dakarun MDD A Darfur, Ya Tabbatar Da Karshen Rikici A Yankin
Jul 01, 2017 04:09Hukumomi a Sudan sun ce matakin MDD na rage yawan dakarunta a yankin Darfur, ya nuna cewa an kawo karshen rikici a yankin.
-
UNICEF Na Bukatar Dala Miliyan 22 Don Agazawa Yara A Sudan
Jun 29, 2017 05:21Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF, ya yi shelar neman dala miliyan 22 cikin gaggawa, domin kai agajin jin kai ga yara sama da 100,000 a kasar Sudan.
-
Sudan Ta Nuna Damuwa Kan Yiyuwar Yin Watsi Da Shirin Dage Mata Takunkumi
Jun 27, 2017 14:34Mahukuntan Sudan sun bayyana fatar ganin kotun kolin kasar Amurka bata yi watsi da shirin gwamnatin kasar ba na dage takunkumin da aka kakaba kan kasar Sudan.
-
Ethiopia da Masar Sun Bukaci MDD Da Ta Dakatar Da Sammaci Kama Al-Bashir
Jun 10, 2017 12:40Kasashen Ethiopia da Masar sun bukaci Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ya dakatar da binciken da kuma shari'ar da Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka (ICC) ta ke yi wa shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir.