Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Gwamnatocin Sudan Da Chadi Sun Kulla Yarjejeniyar Komawar 'Yan Gudun Hijira Kasarsu

    Gwamnatocin Sudan Da Chadi Sun Kulla Yarjejeniyar Komawar 'Yan Gudun Hijira Kasarsu

    Jun 01, 2017 14:52

    Gwamnatin Sudan da Chadi sun rattaba hannu kan yarjejeniyar komawar 'yan gudun hijira zuwa kasashensu bisa radin kansu.

  • Sudan Ta Hana Shigo Da Kayan Marmari Da Bisashe Daga Masar

    Sudan Ta Hana Shigo Da Kayan Marmari Da Bisashe Daga Masar

    May 31, 2017 07:43

    Sakamakon takun sakar da ke ci gaba da kara tsanata a tsakanin gwamnatocin Sudan da kuma Masar, gwamnatin Sudan ta sanar da hana shigo da kayan marmari da bisashe daga kasar Masar.

  • Masar A Shirye Take Ta Kaddamar da Hari A Kan 'Yan Ta'adda A Cikin Sudan

    Masar A Shirye Take Ta Kaddamar da Hari A Kan 'Yan Ta'adda A Cikin Sudan

    May 29, 2017 08:01

    Wani babban jami'in gwamnatin kasar Masar ya sheda cewa, kasarsa a shirye take ta kaddamar da hare-hare a kan wuraren buyar 'yan ta'adda a cikin Sudan, matukar bukatar hakan ta taso.

  • Rundunar Tsaron Masar Ta Tsaurara Matakan tsaro A Kan Iyakar Kasarta

    Rundunar Tsaron Masar Ta Tsaurara Matakan tsaro A Kan Iyakar Kasarta

    May 28, 2017 14:45

    Rundunar tsaron Masar ta tsaurara matakan tsaro a kan iyakar kasarta da kasashen Libiya da Sudan.

  • Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Cewa Tana Tsoma Baki A Harkokin Kasar Sudan

    Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Cewa Tana Tsoma Baki A Harkokin Kasar Sudan

    May 24, 2017 14:21

    Gwamnatin Masar ta musanta zargin cewa tana tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sudan.

  • Fashewar Wani Abu A Yankin Darfur Ta Kudu Da Ke Kasar Sudan Ya Janyo Hasarar Rayuka

    Fashewar Wani Abu A Yankin Darfur Ta Kudu Da Ke Kasar Sudan Ya Janyo Hasarar Rayuka

    May 22, 2017 01:47

    Wani abu ya fashe a wani wajen ajiyar kayayyaki a garin Nyala fadar mulkin lardin Darfur ta Kudu da ke kasar Sudan lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane akalla 5 tare da jikkata wasu fiye da 60 na daban.

  • Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump

    Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump

    May 19, 2017 13:23

    Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da janyewarsa daga gayyatar da sarkin Saudiyya yayi masa na ya halarci kasar don ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump wanda zai fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya a gobe Asabar.

  • Kananan Yara Suna Tagaiyara A Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Kasar Chadi

    Kananan Yara Suna Tagaiyara A Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Kasar Chadi

    May 18, 2017 07:45

    Jami'an kula da ayyukan jin kan bil-Adama a kasar Chadi sun sanar da cewa: Kananan yaran kasar Sudan da suke rayuwa a sansanonin 'yan gudun hijirar kasar Chadi suna fama da matsalar karacin abinci mai gina jiki.

  • Sudan Ta yi Furuci Da Mutuwar Sojojinta A Kasar Yemen.

    Sudan Ta yi Furuci Da Mutuwar Sojojinta A Kasar Yemen.

    May 14, 2017 02:05

    Kakakin Sojan Kasar Sudan ya sanar a jiya asabar cewa an kashe sojojin kasar 2 a kasar Yemen.

  • An Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Kasar Sudan

    An Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Kasar Sudan

    May 11, 2017 23:12

    Gwamnatin Kasar Sudan ta bada sanarwan kafa sabuwar gwamnarin wacce ta kari gawamnatin hadin kan kasa

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS