-
Sudan: An saki dan kasar Faransan da aka yi garkuwa da shi.
May 07, 2017 07:40Hukumar tsaron kasar Sudan ta ce an saki dan kasar Faransan da aka yi garkuwa da shi a yankin Darfur.
-
Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Shawarar Kungiyar AU Na Tattaunawa Da Sudan
May 03, 2017 01:12Bayan Kwashe Shekaru biyu, Gwamnatin Sudan ta kudu ta amincewa da Shawarar da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gabatar mata na tattaunawa da Gwamnatin Sudan.
-
'Yan Sandan Sudan Sun Kwato Wasu 'Yan Gudun Hijira 50 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
May 02, 2017 06:47'Yan sanda a kasar Sudan sun sami nasarar kwato wasu mutane 56 cikinsu kuwa har da mata da kananan yara daga hannun 'yan wata kungiyar masu fataucin mutane a kan iyakokin jihohin Kassala da El Gedaref na kasar ta Sudan da aka ce ana zaton 'yan gudun hijira ne da suka fito daga kasashen da ke makwabtaka da Sudan din.
-
Bincike Yana Nuni Da Cewa Tashe-Tashen Hankula A Sudan Suna Janyo Matsalar Kwakwalwa
Apr 29, 2017 12:32Wani sabon bincike a kasar Sudan yana nuni da cewa: Tsawon lokacin da aka dauka ana gudanar da yaki a yankin Kudancin Darfur da ke kasar Sudan ya janyo bullar matsalar kwakwalwa a tsakanin al'ummun yankin.
-
Masar Ta Hana Wani Fitaccen Dan Jarida Na Sudan Shiga Cikin Kasarta
Apr 26, 2017 01:20Gwamnatin kasar Masar ta hana Tahir Sati wani fitaccen dan jarida na kasar Sudan shiga cikin kasarta, bayan da ya safka a filin jirgi na birnin Alkahira.
-
Khartum Na Zargin Sudan Ta Kudu Da Ganawa Da 'Yan Tawayen Sudan
Apr 25, 2017 01:13Hukumar leken asiri ta kasa a Sudan ta zargi Sudan ta kudu da ganawa da 'yan tawayen dake yakar dakarun gwamnatin Khartum.
-
Unucef Ta Samu Izinin Shiga Yankunan Da Ake Rikici A Kasar Sudan
Apr 23, 2017 13:42Gwamnatin Sudan ta baiwa kwararru na Jami'an Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF izinin shiga yankunan da ake rikici a kasar
-
Gwamnatin Sudan Ta Tabbatar Da Halakar Sojojinta 5 A Yemen
Apr 12, 2017 01:50Gwamnatin kasar Sudan ta tabbatar da halakar 5 daga cikin sojojinta da ke wa Saudiyya yaki a kasar Yemen, bayan da dakarun Yemen tare da sojojin sa kai na kabilun kasar suka rutsa da su a kan iyakokin kasar ta Yemen da Saudiyyah a cikin gundumar Sa'adah.
-
Afrika Ta Kudu Ta Ce Ba Ta Karya Doka Ba Saboda Kin Kama Shugaban Kasar Sudan
Apr 08, 2017 01:09Gwamnatin Afirka ta Kudu ta ce kasar ba ta karya doka ba saboda kin amincewa da ta yi da bukatar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) na ta kama mata shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir da mika mata shi a lokacin da ya ziyarci kasar a shekara ta 2015.
-
Mutane Da Dama Sun Rasu Sandiyar Rikicin Kabilanci A Sudan
Apr 05, 2017 01:03Rikicin Kabilanci ya yi sanadiyar Mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama a kasar Sudan