Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Fararen Hula A Kasar Sudan

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Fararen Hula A Kasar Sudan

    Apr 03, 2017 01:06

    Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan mai uwa da wabi kan wata kasuwa da ke lardin Kordofan ta Arewa da ke kasar Sudan, inda suka kashe mutane tare da jikkata wani adadi na daban.

  • Atisayen Sojin Sama Tsakanin Kasashen Sudan Da Saudiyya

    Atisayen Sojin Sama Tsakanin Kasashen Sudan Da Saudiyya

    Apr 01, 2017 00:21

    Rundunonin sojin saman kasashen Sudan da Saudiyya sun fara gudanar da wani atisayen soji na hadin gwiwa da nufin karfafa rundunar sojin saman kasashen biyu domin ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

  • Human Right Watch Ta Bukaci A Kama Shugaban Sudan Saboda 'Laifuffukan Yaki'

    Human Right Watch Ta Bukaci A Kama Shugaban Sudan Saboda 'Laifuffukan Yaki'

    Mar 27, 2017 01:15

    Kungiyar take hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Human Rights Watch ta bukaci gwamnatin kasar Jordan da ta hana shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir shiga kasar ko kuma ta kama shi idan har ya shigo.

  • Kasashen Tunusiya Da Sudan Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Taimakekkeniya

    Kasashen Tunusiya Da Sudan Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Taimakekkeniya

    Mar 24, 2017 00:15

    Gwamnatocin kasashen Tunusiya da Sudan sun dauki matakin kara bunkasa alaka da taimakekkeniya a tsakaninsu ta hanyar rattaba hannu kan yarjeniyoyi har 22.

  • Kokarin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Sudan

    Kokarin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Sudan

    Mar 16, 2017 03:26

    Mataimakin shugaban kasa kuma fira ministan kasar Sudan ya jaddada cewa: Bayan kammala gudanar da shawarwari da dukkanin bangarorin da abin ya shafa zasu hanzarta kafa gwamnatin hadin kan kasa a Sudan.

  • Matsalar Fari Ta Tilastawa Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Yin Gudun Hijira

    Matsalar Fari Ta Tilastawa Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Yin Gudun Hijira

    Mar 13, 2017 07:29

    Dubban 'yan Sudan ta Kudu sun tsallaka kan iyakar da ke tsakanin kasarsu da Sudan domin neman mafaka sakamakon bullar matsalar fari a yankunansu.

  • Sudan Ta Kirayi Jakadan Amurka Don Nuna Rashin Amincewa Da Dokar Hana 'Yan Kasar Shiga Amurka

    Sudan Ta Kirayi Jakadan Amurka Don Nuna Rashin Amincewa Da Dokar Hana 'Yan Kasar Shiga Amurka

    Mar 10, 2017 02:16

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta kirayi babban jami'in diplomasiyyar Amurka a kasar don nuna rashin jin dadinta da umurnin da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na hana 'yan wasu kasashe shida na musulmi shiga Amurkan ciki kuwa har da kasar ta Sudan.

  • Sudan: An Bukaci Neman Gudanar Da Bincike Akan Harin Makamai Masu Guba.

    Sudan: An Bukaci Neman Gudanar Da Bincike Akan Harin Makamai Masu Guba.

    Mar 07, 2017 09:18

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira da a gudanar da bincike akan harin makamai masu guba a yankin Darfur.

  • 'Yan Tawayen SPLM Sun Saki Mutane 125

    'Yan Tawayen SPLM Sun Saki Mutane 125

    Mar 06, 2017 02:23

    'Yan tawayen SPLA a Sudan sun saki fursunoni 125 da suka tsare kusan shekaru bakwai.

  • Yan Tawayen Sudan Sun Saki Sojojin Gwamnatin Kasar Da Dama Da Suka Kama

    Yan Tawayen Sudan Sun Saki Sojojin Gwamnatin Kasar Da Dama Da Suka Kama

    Mar 05, 2017 03:30

    Yan tawayen kungiyar Popular Movement for the Liberation of Sudan sun saki sojojin gwamnatin kasar da dama da suka kama a matsayin fursunonin yaki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS