Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Duban Mutane sun gudu daga birnin Juba na Sudan ta Kudu

    Duban Mutane sun gudu daga birnin Juba na Sudan ta Kudu

    Jul 11, 2016 01:19

    A yayin da rikici tsakanin Sojojin Shugaba Salva keir na Sudan ta kudu da na mataimakinsa Riek Machar ke kara karami dubun dubutan fararen hula ne suka guda daga birnin Juba fadar milkin kasar S

  • Yakin Basasa Ya Sake Kunno Kai A Kasar Sudan Ta Kudu

    Yakin Basasa Ya Sake Kunno Kai A Kasar Sudan Ta Kudu

    Jul 10, 2016 14:51

    An ta jin harbe harbe a ko ina a birnin Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu

  • Sudan Ta Kudu : Sama Da Mutane 150 Suka Mutu A Rikicin Baya Baya Nan

    Sudan Ta Kudu : Sama Da Mutane 150 Suka Mutu A Rikicin Baya Baya Nan

    Jul 10, 2016 01:17

    Ana cikin zamen dar-dar a Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu bayan kazamin fadan da aka gwabza tsakanin sojojin dake biyaya ga shugaba Salva Kiir da kuma dakarun dake tsaron lafiyar mataimakinsa Riek Mashar.

  • Rikicin Baya bayan nan ya hallaka Mutane 115 a Sudan ta Kudu

    Rikicin Baya bayan nan ya hallaka Mutane 115 a Sudan ta Kudu

    Jul 09, 2016 10:49

    Akalla Mutane 115 ne suka rasa rayukansu a rikicin baya bayan nan na kasar Sudan ta Kudu.

  • Wani Sabon Gumurzu Ya Kunno Kai Tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu

    Wani Sabon Gumurzu Ya Kunno Kai Tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan Ta Kudu

    Jul 09, 2016 05:46

    Kakakin mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu James Gatdet Dak ya bayyana cewa: An yi wani musayar wuta mai tsanani tsakanin sojoji magoya bayan shugaban kasa Silva Kirr da na mataimakinsa Riek Machar a kusa da fadar shugabancin kasar da ke birnin Juba a jiya Juma'a.

  • An Jiwo Karar Harbin Bindiga A Wata Unguwa A Birnin Juba Na Sudan Ta Kudu

    An Jiwo Karar Harbin Bindiga A Wata Unguwa A Birnin Juba Na Sudan Ta Kudu

    Jul 07, 2016 23:57

    An ji karar tashin bindigogi a birnin Juba babban birnin sudan ta kudi a jiya da yamma.

  • Karatowar Cikan Shekaru 5 Da Samun Cikakken 'Yancin Kan Kasar Sudan Ta Kudu

    Karatowar Cikan Shekaru 5 Da Samun Cikakken 'Yancin Kan Kasar Sudan Ta Kudu

    Jul 04, 2016 00:16

    Kasar Sudan ta Kudu tana daf da gudanar da bikin cika shekaru biyar cur da samun cikakken yanci kai daga kasar Sudan, amma har ya zuwa yanzu haka matsalar tsaro, rikicin siyasa da na kabilanci gami da matsalar yunwa da karancin abinci mai gina jiki suna ci gaba da addabar kasar.

  • Kimanin Kashi 2/3 Na Mutanen Kasar Sudan Ta Kudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A wannan Shekara

    Kimanin Kashi 2/3 Na Mutanen Kasar Sudan Ta Kudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A wannan Shekara

    Jun 30, 2016 02:15

    Kasar Sudan ta kudu tana faskantar barazanar yunwa a cikin wannan shekara

  • An yankewa Tsofin Jami'an Gwamnatin Sudan ta Kudu Hukuncin daurin rai da rai

    An yankewa Tsofin Jami'an Gwamnatin Sudan ta Kudu Hukuncin daurin rai da rai

    Jun 14, 2016 11:40

    Wasu daga cikin tsofin Jami'an Gwamnatin Sudan ta Kudu da aka zarke su da barna an yanke musu Hukuncin daurin rai da rai a gidan kaso.

  • An Samu Ragowar 'Yan gudun hijrar Sudan ta Kudu A Sansanin 'yan gudun hijrar MDD

    An Samu Ragowar 'Yan gudun hijrar Sudan ta Kudu A Sansanin 'yan gudun hijrar MDD

    Jun 02, 2016 01:07

    Kimanin 'yan gudun hijrar Sudan ta kudu dubu uku ne suka ragu daga sansanin 'yan gudun hijrar Majalisar Dinkin Duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS