Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan ta kudu

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Rikici Yake Kara Tsanani A Sudan Ta Kudu.

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Rikici Yake Kara Tsanani A Sudan Ta Kudu.

    Apr 28, 2018 11:47

    Shugaban tawagar masu sa ido ta majalisar dinkin duniya a Sudan ta kudu ya nuna damuwarsa kan yadda rikici yake kara tsananin a dai-dai lokacinda ake kokarin fara taron sulhuntawa a tsakanin bangarorin da suke rikici a kasar.

  • Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Yi Watsi Da Kiraye-Kirayen Yan Adawa Na Ya Sauka

    Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Ya Yi Watsi Da Kiraye-Kirayen Yan Adawa Na Ya Sauka

    Apr 25, 2018 19:04

    Shugaban kasar Sudan ta Kudu Silva Kiir ya yi watsi da kiraye-kirayen yan adawar kasar na ya sauka daga kan kujerar shugabancin kasar idan yana son zaman lafiya ya dawo kasar.

  • Sudan Ta Kudu : An Sallami Ministan Kudi Da Wani Babban Jami'in Tsaro

    Sudan Ta Kudu : An Sallami Ministan Kudi Da Wani Babban Jami'in Tsaro

    Mar 13, 2018 05:53

    Shugaba Salva Kiir, na Sudan ta Kudu, ya sallami ministan kudi na gwamnatinsa, Stephen Dhieu Dau, da kuma babban jami'in kula da horo da leken asiri na rundinar sojin kasar, Marial Chanoung.

  • Sudan Ta Kudu Ta Bukaci Shiga Kungiyar Kasasen Larabawa

    Sudan Ta Kudu Ta Bukaci Shiga Kungiyar Kasasen Larabawa

    Mar 07, 2018 11:50

    Cikin wata wasika da ta aikewa kungiyar kasashen, Sudan ta kudu ta bukaci zama manba a cikin kungiyar.

  • Sudan Ta Kudu Ta Maida Martani Kan Tsoma Bakin Kasashen Turai A Harkokin Kasarta

    Sudan Ta Kudu Ta Maida Martani Kan Tsoma Bakin Kasashen Turai A Harkokin Kasarta

    Mar 06, 2018 12:02

    Gwamnatin Sudan ta Kudu ta bayyana cewa duk wani matakin tsoma bakin kasashen yammacin Turai a harkokin cikin gidanta musamman daukan matakan matsin lamba kanta ba zasu taimaka wajen wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar ba.

  • Sudan Ta Kudu Na Fama Da Fari

    Sudan Ta Kudu Na Fama Da Fari

    Feb 26, 2018 19:09

    Majalisar Dinkin Duniyar ce ta sanar da bullar fari a cikin sassa daban-daban na kasar Sudan Ta Kudun.

  • Hukumar 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu

    Hukumar 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu

    Feb 25, 2018 19:10

    Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan yiyuwar ci gaba da samun bullar matsalar 'yan gudun hijira a kasar Sudan ta Kudu.

  • Amirka Ita Ce Sanadin Rikicin Sudan Ta Kudu

    Amirka Ita Ce Sanadin Rikicin Sudan Ta Kudu

    Feb 24, 2018 19:00

    Shugaban kasar Sudan ta kudu ya bayyana cewa gwamnatin Amirka ita ce sanadin tashin hankali da rikicin kasarsa

  • Sabon Rahoton MDD Akan Take Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta kudu

    Sabon Rahoton MDD Akan Take Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta kudu

    Feb 24, 2018 06:46

    A jiya juma'a ne Majalisar Dinkin Duniyar ta fitar da rahoto da a ciki ta bayyana cewa yadda ake ci gaba da take hakkin bil'adama a kasar Sudan ta kudu

  • Sudan Ta Kudu : An Yanke Wa Wani Tsohon Kanal Na Afrika Ta Kudu Hukuncin Kisa

    Sudan Ta Kudu : An Yanke Wa Wani Tsohon Kanal Na Afrika Ta Kudu Hukuncin Kisa

    Feb 23, 2018 15:37

    Wata kotu a Sudan ta Kudu ta yanke hukuncin kisa ga wani tsohon kanal na sojin Afrika ta Kudu, bisa tuhumarsa da yunkurin kifar da gwamnati.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS