Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutane Akalla 30 A Iraki

    Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutane Akalla 30 A Iraki

    May 31, 2017 05:52

    Wasu tagwayen hare haren kunar bakin wake a Iraki ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 30 tare da raunana wasu dariruwa a birnin Bagadaza.

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Hari Kan Kifdawa A Masar

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Hari Kan Kifdawa A Masar

    May 27, 2017 14:06

    Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta ce ita keda alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar Kristocin Kifdawa 29 a birnin Minya dake tsakiyar kasar Masar.

  • Sharhi: Sabuwar Alakar Trump Da Saudiyya; Babbar Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya

    Sharhi: Sabuwar Alakar Trump Da Saudiyya; Babbar Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya

    May 27, 2017 05:51

    A jiya Juma'a ce jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wata makala da ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawad Zarif ya rubuta mai suna: "Kyawawan Makamai, Ba Za Su Tabbatar Da Zaman Lafiyar Gabas Ta Tsakiya Ba" a matsayin mayar da martani ga yarjejeniyar makamai da aka kulla tsakanin Amurka da Saudiyya a kwanakin baya.

  • Rasha Ta Bukaci 'Yan Kasarta Su Guji Zuwa Biritaniya

    Rasha Ta Bukaci 'Yan Kasarta Su Guji Zuwa Biritaniya

    May 26, 2017 09:21

    Rasha ta bukaci 'yan kasarta dasu guji zuwa Biritaniya saboda barazana ta'addanci a kasar bayan harin da ya yi sadadin mutuwar mutane 22 da kuma raunana wasu 75 a Manchester.

  • Takun Tsaka Tsakanin Amurka Da Biritaniya Kan Harin Manchester

    Takun Tsaka Tsakanin Amurka Da Biritaniya Kan Harin Manchester

    May 25, 2017 11:15

    An shiga wani takun tsaka tsakanin Amurka da kasar ta Biritaniya akan wasu bayanai da jaridu suka wallafa a Amurka kan harin ranar Litini wanda ya  hallaka mutane 22 tareda raunana wasu 59 a Manchester.

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya

    May 24, 2017 11:09

    Kungiyar ýan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyar a yankin Bossasso dake arewacin kasar Somaliya

  • Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya

    Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya

    May 23, 2017 18:07

    Ministan tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa ta'addanci ya kutsa cikin kasashe masu yawa kuma a yankuna daban daban musaman a yankin gabas ta tsakiya da kuma hakan ke barazana ga tsaron Duniya

  • Biritaniya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin Manchester

    Biritaniya : Mutane 22 Suka Mutu A Harin Manchester

    May 23, 2017 11:19

    Kawo yanzu, mutane 22 ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da kusan 60 suka jikkata, sakamakon harin da aka kai a birnin Manchester na kasar Birtaniya.

  • Iran Ta Bukaci Amurka Da Ta Dakatar  Da Sayar Da Makamai Ga 'Masu Goyon Bayan Ta'addanci

    Iran Ta Bukaci Amurka Da Ta Dakatar Da Sayar Da Makamai Ga 'Masu Goyon Bayan Ta'addanci"

    May 23, 2017 05:53

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi Amurka da ta yi watsi da siyasarta ta neman hada fada, tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasashe, sanya tsoron Iran cikin zukatan kasashe da kuma sayar da makamai masu hatsari da manyan masu goyon bayan ayyukan ta'addanci a duniya.

  • An Hallaka Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Da ke Son Kai Harin Sashen Mata Na Jami'ar Maiduguri

    An Hallaka Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Da ke Son Kai Harin Sashen Mata Na Jami'ar Maiduguri

    May 19, 2017 17:53

    Rahotanni daga birnin Maiduguri na jihar Bornon Nijeriya sun bayyana cewar an hallaka wasu 'yan kunar bakin wake su uku a daidai lokacin da suke kokarin kai hari dakunan kwanan dalibai mata na jami'ar Maidugurin a daren jiya Alhamis.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS