-
An Sabunta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Jihohi Biyu Na Sudan
Jan 29, 2019 12:36Shugaban kasar Sudan ya sabunta yarjejjeniyar tsagaita wuta a jahohin Nile Aby da Kurdufan ta kudu.
-
MDD Na Kokarin Kare Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki A Yemen
Jan 04, 2019 12:51Mai magana da yawun babban magatakardar MDD ne ya tabbatar da cewa Majalisar tana iya kokarinta domin ganin ana ci gaba da aiki da yarjejeniyar tsagaita wutar yakin
-
Libya: An Cimmma Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Tsakanin 'Yan Bindiga
Sep 01, 2018 12:58Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
-
An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Mar 17, 2018 06:25Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya
-
Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci
Feb 26, 2018 05:47Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar Iran da Siriya za su girmama kudurin tsagaita wuta a Siriya na wata guda da Kwamitin Tsaron MDD ya fitar, to amma za a ci gaba da fada da ta'addancin da suke yi a kasar musamman hare-haren a wajen birnin Damaskus da 'yan ta'adda suke rike da shi.
-
An Tsawaita Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Yankunan Da Ake Rikici Na Sudan
Jan 04, 2018 19:05Shugaban kasar Sudan ya bayar da umarnin zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta a yankunan da ake rikici na tsahon watani uku.
-
An Fara Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Sudan Ta Kudu.
Dec 24, 2017 12:05An fara zartar da yarjejjeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnatin sudan ta kudu da 'yan tawaye a safiyar yau Lahadi.
-
Sudan Ta Kudu: An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye
Dec 22, 2017 06:23Kamfanin dillancin labarun Farasna ya nakalto cewa; An cimma yarjejeniyar ne a karkashin shiga tsakanin kungiyar Igad a birnin Adas Ababa na kasar Habasha.
-
Yan Tawayen Yankin Darfur Na Kasar Sudan Sun Sanar Da Rungumar Shirin Dakatar Da Bude Wuta
Dec 02, 2017 19:04Kungiyoyin 'yan tawayen yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan guda uku sun sanar da shirinsu na rungumar yarjejeniyar dakatar da bude wuta na tsawon watanni biyu da nufin bada damar isar da kayayyakin jin kai ga al'ummar yankin da yaki ya wurga cikin mummunan hali.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsakanin Hizbullah Da 'Yan Ta'adda
Jul 27, 2017 12:17Rahotanni daga kasar Lebanon sun sheda cewa an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin dakarun Hizbullah da kuma 'yan ta'addan takfiriyyah na Jabhat Nusra.