-
Hollande Ba Zai Tsaya Takarar Shugabancin Faransa A Zaben 2017 Ba
Dec 02, 2016 05:49Shugaban kasar Faransa Francios Hollande ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2017 ba.
-
Tarayyar Turai Na Cikin Rudani Sakamakon Zaben Trump A Amurka
Nov 18, 2016 19:19A ranar Talata da ta gabata ce ministocin harkokin waje da na tsaro na kasashen kungiyar tarayyar turai suka gudanar da wani zaman gaggawa a birnin Brussels na kasar Belgium, inda suka tattauna muhimman batutuwa a suka shafi batun ayyukan tsaro da makomar alaka ta wannan fuska tsakaninsu da kasar Amurka.
-
Jami’an Tarayyar Turai Sun Kira Da A Kawo Karshen Killace Gaza
Nov 10, 2016 15:28Jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi tsawon shekaru.
-
Wasu Masu Kyamar Musulunci Sun Kai Hari Kan Masallaci A Sweden
Nov 08, 2016 08:01Wasu masu tsananin kyamar musulunci sun kai hari kan wani masallaci a unguwar Ringby da ke cikin birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
-
'Yan Kasar Australia Masu Goyon Bayan 'Yan Gudun Hijira Sun Karu
Oct 26, 2016 16:42Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a a kasar Australia ya nuna cewa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar yana karuwa.
-
Kasar Faransa Ta Bukaci Ci Gaba Da Kakaba Takunkumi Kan Kasar Rasha
Oct 21, 2016 03:18Shugaban kasar Faransa ya jaddada cewa akwai bukatar kungiyar tarayyar Turai ta ci gaba da gudanar da takunkumin da ta kakaba kan kasar Rasha.
-
An bukaci Kwamitin tsaro na MDD ya gudanar da zama kan birnin Halab na Siriya
Oct 03, 2016 05:41Kasashen Aspaniya da Faransa sun bukaci Kwamitin tsaron na Majalisar Dinkin Duniya da ya gudanar da zama kan abinda ke faruwa a birnin Halab na kasar Siriya.
-
An Gano Hodar Iblis A Kamfanin Coca Cola Da ke Kasar Faransa
Aug 31, 2016 19:03Ma'aikatan Kamfanin Coca Cola A kasar Faransa sun gano Hodar Iblis
-
Markel Ta Yi Kakkausar Suka Kan Rufe Kofofin Shiga Turai Ga 'yan Gudun Hijira
Aug 29, 2016 10:40Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta yi kakkausar suka dangane da hana musulmi 'yan gudun hijira shiga cikin kasar nahiyar turai.
-
Jam'iyyar Masu Ra'ayin 'Yan Mazan Jiya Za Ta Rufe Masallatai A Holland
Aug 27, 2016 10:57Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya a kasar Holland ta sha alwashin rufe masallatai da makarantun addinin musulunci a kasar matukar dai ta lashe zabe mai zuwa.