Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turai

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Turai Da Su Raba

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Turai Da Su Raba "Yan Gudun Hijira A Tsakaninsu Cikin Gaggawa.

    Aug 25, 2016 12:06

    Hukumar "yan gudn Hijira Ta M.D.D Ta bukaci samun matsaya daya a tsakanin kasashen turai akan raba 'yan gudun hijira a tsakaninsu

  • Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasa A Italiya Ya Kai 247

    Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Girgizar Kasa A Italiya Ya Kai 247

    Aug 25, 2016 05:50

    Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar Italiya ta bayyana cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a girgizar kasar da ta afku a yankin Amatrice ya kai 247.

  • Kasashen Iran Da Norway Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi Na Bunkasa Tattalin Arziki

    Kasashen Iran Da Norway Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi Na Bunkasa Tattalin Arziki

    Aug 19, 2016 05:54

    Kasashen Iran da Norway sun rattaba hannun kan yarjeniyoyi na bunkasa harkokin tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu.

  • Italia Na Shirin Korar Wani Dan Kasar Tunisia Bisa Zargin Alakarsa Da 'Yan Ta'adda

    Italia Na Shirin Korar Wani Dan Kasar Tunisia Bisa Zargin Alakarsa Da 'Yan Ta'adda

    Aug 13, 2016 05:41

    Mahukunta a kasar Italia na shirin korar wani dan asalin kasar Tunisia bisa zargin alakarsa da kungiyoyin 'yan ta'adda.

  • Wani Mahari Ya kashe Mace Guda Da raunana Wasu A London

    Wani Mahari Ya kashe Mace Guda Da raunana Wasu A London

    Aug 04, 2016 05:51

    'Yan sanda a Landon na Biritaniya sun ce wani mutun dauke da wuka ya kashe mace guda tare da raunana wasu mutane akalla shida a tsakiyar birnin.

  • Karuwar shigar bakin haure a Italiya

    Karuwar shigar bakin haure a Italiya

    Jul 19, 2016 17:52

    Hukumar dake sanya ido kan iyakokin kasashen Turai ta sanar da karuwar kwararen bakin haure cikin kasar Italiya

  • Portugal ta dauki kofin nahiyar Turai

    Portugal ta dauki kofin nahiyar Turai

    Jul 11, 2016 05:49

    Kasar Portugal ta zamanto zakarar kwallon kafa ta Nahiyar Turai a karo na farko

  • Fitar Birtaniya Daga Tarayyar Turai Ya Yi Tasiri Kan Tattalin Arzikin Kasashen Afirka

    Fitar Birtaniya Daga Tarayyar Turai Ya Yi Tasiri Kan Tattalin Arzikin Kasashen Afirka

    Jul 09, 2016 05:45

    Wata cibiya da ke yin nazari kan harkokin tattalin arzikin kasashen Afirka ta bayyana ficewar Birtaniya daga kungiyar tarayyar turai da cewa ta yi tasiri a tattalin arzikin kasashen nahiyar Afirka.

  • Takunkumin Kasashen Turai A Kan Rasha Ya Jawo Musu Asarar Dala Biliyan 62

    Takunkumin Kasashen Turai A Kan Rasha Ya Jawo Musu Asarar Dala Biliyan 62

    Jul 07, 2016 17:38

    Kasashen yammacin turai sun asarar da ta kai ta dalar Amurka biliyan 62 sakamakon takunkumin da suka kakaba wa kasar Rasha, biyo bayan tashin hankalin da ya faru a Ukraine da kuma sake kwace yankin Creamia da Rasha ta yi daga kasar Ukraine, bayan da mika wannan yanki kyauta ga Ukraine fiye da shekaru 50 da suka gaba.

  • Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allawadai Da Masarautar Bahrain

    Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allawadai Da Masarautar Bahrain

    Jul 07, 2016 17:37

    Kashi 81% na dukkanin mambobin majalisar kungiyar tarayyar turai sun kada kuri'ar amincewa da wani daftarin kudiri, wanda ya yi Allawadai da kakkausar murya kan cin zarafin 'yan adam da kama karya da masarautar Bahrain ke yi kan al'ummar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS