-
Hukuncin Dauri Na Watanni 21 kan Messi
Jul 06, 2016 18:05Wata Kotu a kasar Spain ta yanke hukuncin dauri na tsawon watanni 21 akan shahararren dan wasan Barcelona Lionel Messi da mahaifinsa, saboda samun su da laifin yin coge wajen biyan haraji.
-
Taron Farko Na EU, Bayan Ficewar Biritaniya
Jun 28, 2016 06:23Yau Talata, shugabanni da gwamnatoci na kasahen kungiyar tarayya turai ke taro domin cilastawa Biritaniya gaggauta ficewa daga cikin kungiyar ta EU.
-
Argentina : An Nemi Messi Ya yi Hakuri
Jun 28, 2016 06:23Shugaban Argentina ya nemi dan wasan kwallon kasarsa, wato Lionel Messi da yayi hakuri ya ci gaba da murzawa kasar leda.
-
Birtaniya Ta Kafa Kwamitin Ficewa Daga Turai.
Jun 27, 2016 19:00Pira ministan Birtaniya Ya sanar da kafa Kwamitin Bin diddigin Ficewa daga tarayyar turai.
-
Italiya : An Ceto Bakin Haure Sama Da 3.300 A Gabar Ruwan Libya
Jun 26, 2016 18:20kimanin bakin haure 3.324 ne aka ceto a wannan Lahadin a gabar ruwan Libya, kamar yadda jami'an tsaro gabar ruwan Italiya suka sanar .
-
Turai za ta bunkasa alakar tsaro da kasashen Afirka Ta yamma.
Jun 25, 2016 07:10Turai Za ta bunkasa alaka da Afirka ta yamma domin fada da ta'addancin a yankin
-
Turai za ta bunkasa alakar tsaro da kasashen Afirka ya yamma.
Jun 25, 2016 07:09Turai Za ta bunkasa alaka da Afirka ta yamma domin fada da ta'addancin a yankin
-
(EU) Na Goyan Bayan Tattaunawar Sulhu Tsakanin Palestinu Da Israi'la
Jun 20, 2016 17:51kungiyar tarraya turai ta (EU) ta ce tana bada cikaken goyan bayan ta ga faransa kan yunkurin ta na farfado da tattaunawar zamen lafiya tsakanin Palestinu da Israi'la.
-
Ba Zamu Kara Karbar Tallafin EU Ba, Inji MSF
Jun 18, 2016 05:49Kungiyar likitoci marar iyaka ta MSF ta ce daga yanzu ba zata kara karbar wani tallafi ba daga kungiyar tarrayya Turai.
-
Faransa : An Dauki Matakai Gabanin Gasar Turai
Jun 10, 2016 10:39Shugaba Francois Hollande na Faransa ya ce, kasar ta dauki dukkanin matakan da suka wajaba domin kare lafiyar al'umma da tabbatar da walwalarsu a yayin da kasar ke gab da bude gasar cin kofin kasashen Turai da kasar ke daukar bakunci.