-
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Zama Zakaran Turai
May 29, 2016 16:16Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta lashe gasar zakara zakarun Turai bayan ta lallasa abokiyar karawarta wato kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid ita ma dai ta kasar Spain din.
-
Girka : Yawan Bakin Hauren Dake Kwarara Turai Ya Ragu
May 16, 2016 10:59Bayan samun ragowar kashi 90% na yawan bakin haure dake isa Girka domin shiga Turai ya ragu a watan Afrilu, da hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta sanar, 'yan sanda a kasar ta Girka tabbatar da ragowar kwararar bakin hauren matuka.
-
Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya yi Bayani Akan Yaduwar Cin Hanci Da Rashawa A Duniya.
May 12, 2016 09:15Kaso 2% Na Tattalin Arzikin Duniya Ya Ginu Ne Bisa Cin Hanci Da Rashawa
-
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Doke Man. City A Gasar Zakarun Turai
May 05, 2016 05:28Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain ta doke abokiyar karawarta ta Manchester City da ci 1-0, a wasan zango na biyu na wasan kusa da na karshe na gasar zakarun Turai da suka bugu a daren jiya Laraba, lamarin da ya ba wa kungiyar Read Madrid din damar kai wa ga wasan karshe na gasar.
-
De Mistura ya bukaci a raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya
Apr 28, 2016 04:11Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Syria ya ce wajibi a sabunta raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Syria
-
Adadin Mutanan da suka rasu sakakon girgizar kasa A Equador ya haura zuwa 646
Apr 24, 2016 04:25Shugaban Kasar Equador ya ce Adadin Mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar girgizar kasar da ta kai maki 7,8 ya haura zuwa 646.
-
An Cimma Yarjeniyoyi A Bangarori Daban-Daban Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai
Apr 17, 2016 03:04A ziyarar da babbar jami'ar siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini take gudanarwa a Tehran, an cimma yarjeniyoyi a bangarori daban-daban tsakanin Iran da kuma kungiyar tarayyar turai.
-
Ministar Sufuri A Belgium Ta Yi Murabus Sakamakon Harin Flin Jirgi A Brussels
Apr 15, 2016 15:10Bayan suhdewar makonni uku da kai harin birnin Brussels na kasar Belgium, ministar sufuri a kasar Jacqueline Galant ta yi murabus sakamakon hakan.
-
Ukraine : Volodimir Groisman, Ya Zama Sabon Firaminista
Apr 14, 2016 10:05Majalisa Ukraine ta zabi Volodimir Groisman a mastayin sabon firaministan kasar, wanda zai maye gurbin Arseni Iatseniouk da yayi watsi da mukamin a ranar Lahadi data gabata.
-
IMF Ya Rage Hasashen Da Yayi Kan Saurin Bunkasuwar Tattalin Arzikin Duniya
Apr 13, 2016 17:11Asusun ba da lamuni na duniya IMF/FMI ya rage hasashen da yayi kan saurin bunkasuwar tattalin arziki duniya, inda ya bayyana cewa, yawan saurin bunkasuwar tattalin arziki na bana zai kai kashi 3.2 %, abun da ya ragu da kashi 0.2 % bisa hasashen da ya yi a farkon wannan shekara.