-
Wata Kungiyar Bada Agaji Ta Bayyana Aniyar Zuuwa Tekun Bengal Don Tallafawa Musulman Ruhinga
Sep 06, 2017 10:14Wata kungiyar bada agaji a yanken Tekun Medeteranina ta bayyana aniyarta na zuwa tekun Bengali don taimakawa musulmi ruhinga wadanda suke tserewa daga kasar Myanmar zuwa kasar Bangladesh.
-
Libiya Tana Shirin Korar "Yan Gudun Hijirar Da Suka Fito Daga Kasar Burkina Faso
Sep 05, 2017 09:24Jami'an hukumar hijira ta kasar Libya sun ce; Za a kori yan ci rani ba bisa doka ba da suka fito daga kasar Burkina Faso su 99.
-
Hanyar Kalubalantar Matsalar Kwararan Bakin Haure Zuwa Kasashen Yammacin Turai
Jul 29, 2017 06:34A kokarin da ake yi na shawo kan matsalar kwararan bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai, wakilan kasashen Turai da na Afrika 10 gami da wasu kungiyoyi 4 masu zaman kansu sun cimma yarjejeniya kan bin hanyoyin da suka dace domin kalubalantar matsalar kwararan bakin hauren zuwa kasashen Turai musamman ta hanyar teku.
-
Bakin Haure 60 Ne Suka Bace A Tekun Mediterranea Bayan Kifewar Jirgin Ruwansu
Jul 01, 2017 05:40Hukumar Kula da Bakin Haure ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Bakin haure kimanin 60 ne suka bace a tekun Mediterranea bayan da jirgin ruwan da suke ciki ya kife da su a jiya Juma'a.
-
Tseratar Da Bakin Haure 4,400 Daga Halaka A Tekun Mediterranea
May 20, 2017 11:47Dakarun tsaron gabar tekun Libiya da na Italiya sun samu nasarar tseratar da bakin haure kimanin 4,400 daga halaka a tekun Mediterranea.
-
Bincike Kan Laifufukan Da Aka Yi Kan Bakin Haure A Libiya
May 09, 2017 06:42Kotun Hukunta manyan Laifuka ta kasa da kasa ta fara gudanar da bincike kan laifufukan da ake tabkawa kan 'yan gudun hijra a kasar Libiya
-
Paparoma Francis Ya Yi Suka Kan Yadda Turawa Suke Mu'amala Da Yan Gudun Hijira
Apr 24, 2017 13:17Paparoma Francis ya yi kakkausar suka kan yadda kasashen turai suke mu'amala da yan gudun hijira da suka iso yankin
-
Kasar Maroko Ta Zargi Gwamnatin Aljeriya Da Musgunawa 'Yan Gudun Hijirar Siriya
Apr 23, 2017 05:27Gwamnatin Maroko ta zargi mahukuntan Aljeriya da musgunawa 'yan gudun hijirar Siriya tare da killace su a wajen da bai dace ba.
-
Dakarun Tsaron Gabar Tekun Kasar Italiya Sun Tseratar Bakin Haure Kimanin 6,000
Apr 17, 2017 05:51Dakarun tsaron gabar tekun kasar Italiya sun sanar da cewa: A cikin kwanaki biyu sun samu nasarar kubutar da bakin haure kimanin dubu shida daga halaka a cikin teku a gabar tekun Libiya.
-
A kwai yiyuwar hallakar 'yan Hijra da dama a tekun Libiya
Mar 24, 2017 11:02Wata kungiyar agaji ta kasar Spaniya ta ce akwai fargabar cewa 'yan cin rani 200 sun mutu bayan da wasu kwale-kwale 2 suka nitse a gabar tekun Libya.