-
An Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya, Da Wasu Sojojin Hayarta A Kasar Yemen
Sep 09, 2018 07:31Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wasu sojojin Saudiyya tare da wasu sojojin haya masu goya wa korarren shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur hadi sun hallaka biyo bayan wani hari da sojojin kasar ta Yemen da suke samun daukin sojojin sa kai na kasar suka kai sansanoninsu da ke kan iyakar kasashen biyu.
-
Kungiyar Huthi Ta Zargi Saudia Da Alhakin Hana Tawagarta Zuwa Geneva
Sep 08, 2018 06:46Dubban daruruwan mutanen kasar Yemen sun gudanar da zanga zangar yin allawadai da kawancen kasar Saudia wanda ya hana tawagar kasar zuwa birnin Geneva don halattan taron sulhun da MDD ta shirya a kasar Swizland.
-
Dakarun Yemen Sun Halba Makamai Masu Linzami Zuwa Kudancin Saudiya
Sep 06, 2018 08:23Dakarun tsaro da mayakan sa kai na kasar yemen sun halba makamai masu linzami kan sansanin dakarun tsaron Saudiya a lardin Najran na kudancin kasar a daren jiya laraba
-
Griffiths:Ba Za A Iya Magance Rikicin Siriya Da Karfin Soja Ba
Sep 06, 2018 08:22Manzon Musaman na MDD kan kasar Yemen ya bukaci gwamnatin da tayi murabus da kungiyar Ansarullah da su zauna ke tebirin shawara domin magance matsalar rikicin kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kasar Yamen
Aug 30, 2018 19:01Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na rundunar kawancenta suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Sama Da 66 A Yemen
Aug 27, 2018 08:01Majoyin labarai sun sanar da hallakar sojojin hayar saudiya sama da 66 a wani farmaki na dakarun kasar Yemen
-
Sojojin Yemen Sun Kwace Iko Da Sansanonin Soja A Yammacin kasar
Aug 22, 2018 18:53Majiyar tsaron kasar Yemen ta ce sojoji da dakarun sa kai na Ansarullah sun kame yankuna da dama da su ke a yammacin kasar
-
Amnesty International Ta Ce Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Tana Cin Zarafin Bil-Adama A Yamen
Aug 17, 2018 11:59Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta sanar da cewa: Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ce ke da alhakin aiwatar da munanan matakan cin zarafin bil-Adama a kasar Yamen.
-
UNICEF Ta Ce: A Duk Shekara Kananan Yara 66,000 Ne Suke Mutuwa A Kasar Yamen
Aug 16, 2018 06:59Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya sanar da cewa: A duk shekara kananan yara 'yan kasa da shekaru biyar a duniya kimanin 66,000 ne suke mutuwa a kasar Yamen.
-
Dakarun Yemen Sun Kakkabo Jirgin Leken Asiri Na Kawancen Saudiya
Aug 12, 2018 18:57Majiyar kasar Yemen ta sanar da kakkabo wani jirgi maras matuki na leken asirin kawancen saudiya a jahar Aljawf dake arewacin kasar