-
Iran Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Kawancen Saudiya Ya Kaiwa Motar Dake Dauke Da 'Yan Makaranta A Yemen.
Aug 10, 2018 18:58Ma'aikatar harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ta yi Allah wadai kan ta'addancin da kawancen Saudiya ya kaiwa motar Bas din dake dauke da yara 'yan makaranta a lardin Dahyan na jahar Sa'ada da ya yi sanadin mutuwar 39 da kuma jikkatar wasu 51 na daban.
-
Sojojin Mamayar Saudiyya Biyar Sun Halaka A Yankin Kudancin Kasar Yamen
Aug 10, 2018 12:20Sojojin mamayar masarautar Saudiyya biyar sun halaka a yankin kudancin kasar Yamen kusa da kan iyaka da kasar Saudiyya.
-
Harin Saudiyya Ya Hallaka Yara 'Yan Makaranta 39 A Yemen
Aug 09, 2018 14:31Wani harin sama da kawancen da Saudiyya ke jagoranta a yakin Yemen, ya yi sanadiin mutuwar yara 'yan makaranta a kalla 39 tare da jikkata wasu mutane 48 na daban a arewacin kasar ta Yemen.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Halin Da Mata Masu Juna Biyu Ke Ciki A Hudaida na Kasar Yemen
Aug 09, 2018 11:53Ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da jiragen yakin kawancen Saudiya ke kaiwa jihar Hudaida na kasar Yemen, Majalisar Dinkin Duniya ta ce lamarin ya jefa rayukan duban Mata masu juna biyu a yankin cikin hadari.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-Hare Kan Lardunan Sa'adah Da Hudaidah Na Yamen
Aug 06, 2018 12:01Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan lardunan Sa'adah da Hudaidah da suke kasar Yamen.
-
Sojojin Kasar Yemen Sun Gargadi Sojojin Kasar Saudiya Akan Ci Gaba Da Kai Wa Kasar Hari
Aug 05, 2018 12:25Kakakin sojojin Kasar Yemen ya sanar da cewa; Sun kai hari da jirgi maras matuki akan cibiyar jiragen sama ta sarki Khalid da ke gundumar Asir a kudancin Saudiyya
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Cutar Kwalara A Kasar Yamen
Aug 04, 2018 06:56Hukumar Kula da Kiwon Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya "WHO" ta yi gargadi kan yiyuwar bullar cutar kwalara a kasar Yamen.
-
Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi Allahwadai Da Kisan Kiyashin Da Saudiya Take Yi A Yemen
Aug 03, 2018 19:03Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da kisan kiyashin da jiragen yakin saudia da kawayenta suke ci gaba da yi a kasar Yemen.
-
Rasha : Matakin Soja Ba Zai Magance Rikicin Yemen Ba
Aug 03, 2018 06:47Wakilin Kasar Rasha a MDD ya ce ci gaban da daukan matakin soja ba zai taimaka wajen magance rikicin kasar Yemen ba.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane A Kasar Yamen
Aug 01, 2018 11:54Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta a lardin Sa'adah da ke arewacin kasar Yamen, inda suka kashe mutane biyu ciki har da karamin yaro guda.