Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Al'ummar Yemen Miliyan 18 Ne Ke Fama Da Matsalar Karamcin Abinci

    Al'ummar Yemen Miliyan 18 Ne Ke Fama Da Matsalar Karamcin Abinci

    Jul 31, 2018 07:23

    Hukumar kula da abinci ta Majalisar dinkin Duniya FAO ta sanar da cewa yaki ya jefa sama da mutane miliyan 18 cikin matsalar karamcin abinci a kasar Yemen.

  • Sojojin Yamen Sun Samu Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya Masu Yawa

    Sojojin Yamen Sun Samu Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya Masu Yawa

    Jul 29, 2018 19:06

    Sojojin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullahi sun kashe sojojin mamayar Saudiyya masu yawa a sassa daban daban na kasar ta Yamen.

  •  Kungiyar Ansarullah:Kawancen Saudiya Za Su Kwashi Kashinsu A Hanu.

    Kungiyar Ansarullah:Kawancen Saudiya Za Su Kwashi Kashinsu A Hanu.

    Jul 29, 2018 06:31

    Kakakin Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Muhamad Abdu-Salam ya ce yakin da kawancen Saudiya ta shiga da kasar ya zo musu da ba zata, kuma za su ci gaba da kashe kudadensu ba tare da cin nasara ba.

  • An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Masu Yawa A Yemen

    An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Masu Yawa A Yemen

    Jul 24, 2018 19:10

    Dakarun tsaron Yemen sun samu nasarar hallaka sojojin hayar saudiya da dama a wani farmaki da suka kai sansaninsu na jihar Ta'az dake kudu masu yammacin kasar

  • Shugaban Kungiyar Ansarullah Ya Ce Yana Iya Amincewa Da Sanya Idon MDD A Hudaida Amma Da Sharadi

    Shugaban Kungiyar Ansarullah Ya Ce Yana Iya Amincewa Da Sanya Idon MDD A Hudaida Amma Da Sharadi

    Jul 18, 2018 12:08

    Shugaban kungiyar Ansuraullah ta kasar Yemen Abdul-Malik Badruddin Huthi ya bayyan cewa ba zai ki bukatar MDD ta sanya ido a kan lamuran da ke faruwa a birnin Hudaida na bakin ruwa ba amma da sharadin kawancin kasashen da suke yakarsa kasar su dakatar da hare haren da suke kaiwa a kan birnin na Hudaida.

  • Iran Tana Goyon Bayan Kiran Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Yemen

    Iran Tana Goyon Bayan Kiran Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Yemen

    Jul 18, 2018 06:59

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ce; Kasar tana goyon bayan kiran da wasu fitattaun masana musulmi su ka yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen

  • Amnesty Int. Ta Zargi UAE Da Aikata Laifukan Yaki A Yemen

    Amnesty Int. Ta Zargi UAE Da Aikata Laifukan Yaki A Yemen

    Jul 12, 2018 16:07

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi Hadaddiyar Daular Larabawa da aikata laifukan yaki a kasar Yemen.

  • Asusun

    Asusun "UNICEF" Ya Yi Tofin Allah Tsine Kan Ci Gaba Da Kashe Kananan Yara A Kasar Yamen

    Jul 04, 2018 06:59

    Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi Allah Wadai da kashe kananan yara da rundunar kawancen Saudiyya ke yi a kasar Yamen.

  • Kawancen Saudiya Ya Hallaka Mutun 8 A Arewacin Yemen

    Kawancen Saudiya Ya Hallaka Mutun 8 A Arewacin Yemen

    Jul 03, 2018 18:09

    Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari jahar Sa'ada na arewacin kasar, inda suka kashe fararen hula da dama.

  • UNICEF Ta Yi Alawadai Kan Ci Gaba Da Kisan Kananen Yara A Yemen

    UNICEF Ta Yi Alawadai Kan Ci Gaba Da Kisan Kananen Yara A Yemen

    Jul 03, 2018 18:00

    Asusun kananen yara na MDD UNICEF ya yi alawadai kan ci gaba da kisan kananen yara a kasar Yemen

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS