Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zabe 2017

  • Gamayyar Jam'iyyun Adawa A Zambia Ta Bukaci A Sake Kidaya Kuri'un Wasu Yankuna

    Gamayyar Jam'iyyun Adawa A Zambia Ta Bukaci A Sake Kidaya Kuri'un Wasu Yankuna

    Aug 15, 2016 13:26

    Kawancen jam'iyyun adawa akasar Zambia ya bukaci da a sake kidaya kuri'un da aka kada a wasu yankuna, musamman a birnin Lusaka fadar mulkin kasar, bisa zargin gwamnati da tafka magudi.

  • Ana Jiran Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisa A Kasar Zambiya

    Ana Jiran Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisa A Kasar Zambiya

    Aug 12, 2016 05:00

    Al'ummar kasar Zambiya na ci gaba da jiran dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Alhamis a zaben da ake kankankan tsakanin shugaban kasar Edgar Lungu da abokin hamaiya Hakainde Hichilema da ke zargin shugaban da lalata tattalin arzikin kasar.

  • Karuwar Rashin Amincewa Da Donald Trump Tsakanin 'Yan Jam'iyyar Republican Ta Amurka

    Karuwar Rashin Amincewa Da Donald Trump Tsakanin 'Yan Jam'iyyar Republican Ta Amurka

    Aug 10, 2016 05:46

    Rahotanni daga Amurka suna nuni da ci gaba da karuwar masu adawa da dan takaran jam'iyyar Republican a zaben shugaban kasar Amurka da za a gudanar a wannan shekara ta 2016 Donald Trump a tsakanin 'yan jam'iyyar Republican din sakamakon mahanga da kuma irin maganganunsa.

  • Jam'iyyar ANC Mai Mulki Na Kan Gaba A Zaben Afirka Ta Kudu

    Jam'iyyar ANC Mai Mulki Na Kan Gaba A Zaben Afirka Ta Kudu

    Aug 04, 2016 11:07

    Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu suna nuni da cewa jam'iyyar ANC mai mulki a kasar ita ce take kan gaba a zaben kananan hukumomin da ake gudanarwa a kasar duk kuwa da cewa akwai yiyuwar ta rasa wasu garuruwan a karon farko tun bayan da ta dare karagar mulki.

  • Hillary Clinton Ta Zama 'Yar Takarar Jam'iyyar Democrats A Zaben Shugaban Amurka

    Hillary Clinton Ta Zama 'Yar Takarar Jam'iyyar Democrats A Zaben Shugaban Amurka

    Jun 08, 2016 05:39

    Rahotanni daga Amurka sun bayyana cewar tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Hillary Clinton ta zama 'yar kakarar Jam'iyyar Democrats a zaben shugaban Amurkan da za a gudanar bayan ta samu adadin kuri'un da ake nema ta lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugabancin Amurka a karkashin jam'iyyar Democrat din.

  • 'Yan Adawan Nijar Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Tattaunawa Da Shugaban Kasar

    'Yan Adawan Nijar Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Tattaunawa Da Shugaban Kasar

    Mar 29, 2016 04:43

    'Yan adawa a Jamhuriyar Nijar sun sanar da aniyarsu ta zama teburin tattaunawa da shugaban kasar Mahamadou Issoufou bayan da suka kaurace da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya.

  • An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 4 A Zaben Jihar Rivers, Nijeriya

    An Tabbatar Da Mutuwar Mutane 4 A Zaben Jihar Rivers, Nijeriya

    Mar 21, 2016 10:11

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 4 a jihar Rivers biyo bayan rikicin da ya barke a zaben cikin gurbin 'yan majalisun dokokin da aka gudanar a jihar a shekaran jiya Asabar.

  • Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar

    Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar

    Mar 21, 2016 09:54

    Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Benin sun bayyana cewar firayi ministan kasar kuma dan takaran jam’iyya mai mulkin a kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar.

  • Hamma Amadou Zai Shiga Zagaye Na Biyu Na Zaben Niger

    Hamma Amadou Zai Shiga Zagaye Na Biyu Na Zaben Niger

    Mar 12, 2016 08:59

    Lauyan jagoran 'yan adawa a Nijar Hama Amadou, Mossi Boubacar ya sanar da cewa Hama Amadou zai shiga zaben shugaban kasar zagaye na biyu da za a gudanar a ranar 20 ga watan Maris din nan sabanin sanarwar da aka yi a baya na cewa ba zai tsaya din ba.

  • Shugaban Angola Ya Ce Zai Sauka Daga Karagar Mulkin Kasar

    Shugaban Angola Ya Ce Zai Sauka Daga Karagar Mulkin Kasar

    Mar 12, 2016 08:56

    Shugaban kasar Angola Jose Eduardo dos Santos ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sauka daga karagar mulkin kasar a shekara ta 2018 lokacin da wa'adin mulkinsa zai kare bayan ya shafae kusan shekaru 40 yana mulkin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS