-
Sojojin Masar Sun Yi Wa Abdulfattah al-Sisy Mubaya
Jan 24, 2018 19:07Jaridar 'Ra'ayul-Yaum' ta Masar wacce ta dauki labarin ta ce; Kame dan takarar shugaban kasa Janar Sami Adnan da aka yi, yana nufin amincewar sojoji kasar da ci gaba da mulki Abdulfattah al-Sisy.
-
Libya: An Fara Rijistar Masu Zabe
Dec 28, 2017 18:55Manzon musamman na Majalisar Dinkin Duniya a Libya ya ce duk da matsalar da ake fuskanta a kasar, amma an fara gudanar da rijistar masu zabe.
-
Tsohon Fira Ministan Masar Ahmed Shafiq Ya Ce Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar
Dec 02, 2017 19:04Tsohon fira ministan Masar Ahmed Shafiq ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasar Masar a zaben shekara ta 2018.
-
Kenya : Kotun Koli Ta Yi Na'am Da Sake Zaben Kenyatta
Nov 20, 2017 10:03Kotun koli a kasar Kenya ta amince da sake zaben shugaba Uhuru Kenyatta a wani wa'adin shugabanci na shekaru biyar masu zuwa.
-
Equatorial Guinea : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Lashe Zabe
Nov 18, 2017 11:19Jam'iyyar Demukuradiyya mai mulki ta (PDGE) a Equatorial Guinea, ta lashe mayan zabukan kasar da aka gudanar a ranar 12 ga watan nan na Nuwamba.
-
An Shiga da Kararaki Biyu Bayan Zaben Kenya
Nov 07, 2017 16:28Wasu bangarori biyu a kasar Kenya sun gabatar da kakaraki gaban kotun kolin kasar inda suke kalubalantar zaben shugaban kasa da Shugaba Uhuru Kenyata ya sake lashewa da kashi 98% na ywan kuri'un da aka kada.
-
An Dakatar Da Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar Liberiya
Nov 01, 2017 18:18Kotun kolin kasar Liberiya ta ba da umurnin dakatar da gudanar da zagaye na biyu na zaben shugaban kasar Liberiya da aka shirya gudanar da shi a ranar 7 ga watan Nuwamban nan har sai an saurari karar da aka shigar ana kalubalantar sakamakon zagayen farko na zaben.
-
Jam'iyya Mai Mulki A Liberiya Ta Nuna Rashin Amincewa Da Sakamakon Zaben Kasar
Oct 30, 2017 05:51Jam'iyyar Unity Party mai mulki a kasar Liberiya ta nuna rashin jin dadinta da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 10 ga watan Oktoban nan saboda abin da ta kira magudin da aka tafka a zaben, tana mai zargin shugabar kasar da tsoma baki cikin harkokin zaben.
-
Laberia : Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa
Oct 15, 2017 18:07Hukumar zabe a kasar Laberia ta sanar da cewa za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar da aka kada kuri'asa a ranar Talata data gabata.
-
Zaben Liberiya : George Weah Ne Ke Kan Gaba
Oct 13, 2017 05:20Rahotanni daga Liberiya na cewa tsohon tauraron kwallon kafa George Weah ne ke kan gaba a sakamakon farko farko na zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a ranar Talata data gabata.