-
12 Ga Farvardin Ranar Jamhuriyar Musulunci a Iran
Mar 31, 2016 13:47Ranar 12 ga watan Farvardin, daya ne daga cikin ranaku masu tarihi da kuma muhimmanci cikin kalanda da tarihin Iran musamman cikin shekarun baya-bayan nan. Saboda kuwa a wannan ranar ce a shekarar 1357 hijira shamsiyya (1979), aka tabbatar da sakamakon shekara da shekaru na gwagwarmaya da fada da mulkin kama-karya ta gidan sarautar Pahlawi da kuma neman ‘yancin kan al’ummar Iran da kuma tabbatar da Jamhuriyar Musulunci a kasar ta Iran. A wannan ranar ce dai al’ummar Iran
-
Iran A Shekarar 1394 (1)
Mar 25, 2016 02:09Masu saurare kamar yadda muka saba a duk lokacin da aka shigo sabuwar shekara ko dai ta miladiyya ko kuma ta hijira shamsiyya mu kan yi kokarin bitar wasu daga cikin batutuwan da suka fi daukar hankula dangane da Iran cikin shekarar da ta gabata din. Don haka bisa la’akari da shigowar sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1395 a nan Iran da ma wasu kasashen da suke amfani da wannan kalandar, don haka shirin na mu na yau zai yi dubi ne cikin daya daga cikin irin wadannan lamurran da suka fi dauk
-
Ko Kunsan Na (13) 13 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 09:22Yau Jumma’a 13– Farvaddeen -1395 H.SH=22-Jamada-Thani-1437H.K.=01-Afril-2016M
-
Ko Kunsan Na (12) 12 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 09:18Yau Alhamis 12– Farvaddeen -1395 H.SH=21-Jamada-Thani-1437H.K.=31-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (11) 11 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 09:15Yau Laraba 11– Farvaddeen -1395 H.SH=20-Jamada-Thani-1437H.K.=30-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (10) 10 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 09:01Yau Talata 10– Farvaddeen -1395 H.SH=19-Jamada-Thani-1437H.K.=29-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (09) 09 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 07:43Yau Litinin 09– Farvaddeen -1395 H.SH=18-Jamada-Thani-1437H.K.=28-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (08) 08 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 07:31Yau Lahadi 08– Farvaddeen -1395 H.SH=17-Jamada-Thani-1437H.K.=27-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (07) 07 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 07:28Yau Asabar 07 – Farvaddeen -1395 H.SH=16-Jamada-Thani-1437H.K.=26-Maris-2016M
-
Ko Kunsan Na (06) 06 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia
Mar 16, 2016 07:14Yau Jumma’a s 06 – Farvaddeen -1395 H.SH=15-Jamada-Thani-1437H.K.=25-Maris-2016M