-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Fara Ziyara Aiki A Wasu Kasashen Yammacin Afrika
Aug 30, 2018 01:53Waziriyar Kasar Jamus Angela Michel ta fara wani ziyarar aiki a wasu kasashen Afrika a jiya Laraba.
-
Kaso 58% Na Haihuwar Da Za A Yi A Duniya Zuwa Shekara Ta 2050 Zai Fito Ne Daga Afrika
Aug 29, 2018 07:48Yawan mutane a nahiyar Afrika zai karu da kashi 58% nan da shekara ta 2050 kuma ita ce nahiyar da zata fi ko wacce nahiya a duniya yawan haihuwa a wannan tazarar.
-
Congo: An Fitar Da Jean-Pierre Bemba Daga Cikin 'Yan Takarar Shugabancin Kasa
Aug 25, 2018 07:35Hukumar zaben Jamhuriyar dimukradiyyar Congo ta kori wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar da suka mika mata takardunsu.
-
WHO: An Fara Allurar Riga Kafin Ebola A D.R Congo
Aug 09, 2018 13:30Hukumomin lafiya a lardin Arewacin Kivu na Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo, sun fara gudanar da alluran rigakafin cutar Ebola mai saurin kisa.
-
Sudan Ta Kudu : Salva Kiir Ya Yi Wa 'Yan Tawaye Afuwa
Aug 09, 2018 10:22Shugaban Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya sanar da yin afuwa ga dukkan 'yan tawayen kasar, ciki har da tsohon mataimakinsa kana babban abokin hammayarsa Riek Mashar.
-
Ivory Coast : Ouatara Ya Yi Wa Matar Gbagbo Afuwa
Aug 07, 2018 06:20Shugaba Alassane Ouatara ya yi wa mutane 800 afuwa ciki har da matar tsohon shugaban kasar, Simone Gbagbo.
-
Kamaru : Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Aug 06, 2018 10:26A Jamhuriya Kamaru, a kalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu, ciki har da sojoji 5, a wani rikici a yankin masu magana da turancin Ingilishi a arewa maso gabashin kasar.
-
Za'a Je Zagaye Na Biyu A Zaben Mali
Aug 03, 2018 03:20A Mali, za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar, bayan da aka kasa samun dan takara da ya samu kason da ake bukata domin lashe zaben a tashin farko.
-
Zimbabwe : Jagoran 'Yan Adawa Ya Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Aug 03, 2018 03:09Jagoran 'yan adawa a Zimbabwe, Nelson Chamisa, ya yi wasti da sakamakon zaben shugaban kasar da hukumar zaben kasar ta sanar.
-
Buhari Ya Zama Sabon Shugaban Kungiyar ECOWAS
Aug 01, 2018 01:01Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya karbi shugancin karba-karba na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika CEDEAO / ECOWAS, bayan taron kungiyar karo na 53 da ya gudana a birnin Lome na kasar Togo.