Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • EU Ta Bukaci A Bayyana Runfunan Zaben Da Aka Samu Matsala A Mali

    EU Ta Bukaci A Bayyana Runfunan Zaben Da Aka Samu Matsala A Mali

    Aug 01, 2018 01:00

    Tawagar 'yan sa ido ta kungiyar tarayya turai ta (EU) a zaben Mali, ta bukaci a bayyana rufunan zaben da aka samu matsala a yayin zaben shugaban kasar da ya gudana a ranar Lahadi data gabata.

  • An Samu Kusantuwa Tsakanin Eritrea Da Somaliya

    An Samu Kusantuwa Tsakanin Eritrea Da Somaliya

    Jul 31, 2018 06:46

    Shugaban kasar Somalia, Mohamed Farmajo, ya kammala wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a makofciyar kasar Eritrea, wacce aka bayyana da mai matukar tarihi.

  • Kamaru : Fursuna 163 Sun Arce Daga Wani Gidan Kurkuku

    Kamaru : Fursuna 163 Sun Arce Daga Wani Gidan Kurkuku

    Jul 30, 2018 11:36

    A Jamhuriya Kamaru, wasu mutane da ake danganta wa da 'yan fafatukar a ware a yankin masu magana da turancin Ingilishi sun kubutar da fursuna 163 a wani gidan kurkukun yankin.

  •  Somalia Da Eritrea Zasu Maido Da Huldar Diflomasiyya Tsakaninsu

    Somalia Da Eritrea Zasu Maido Da Huldar Diflomasiyya Tsakaninsu

    Jul 30, 2018 10:04

    Kasashen Eritrea da Somaliya sun cimma wata yarjejeniya yau Litini, ta mayar da huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, da kuma tura jakadu a manyan biranen kasashen.

  • An Ceto Bakin Haure 'Yan Afirka Kimanin Dubu Daya A Tekun Bahrum

    An Ceto Bakin Haure 'Yan Afirka Kimanin Dubu Daya A Tekun Bahrum

    Jul 29, 2018 01:59

    Masu ayyukan ceto A kasar Spaniya sun ceto sama da bakin haure 'Yan kasashen Afirka kimanin 1,000 daga nutsewa a Tekun Bahrum a cikin kwanaki biyu.

  • MDD Ta Yaba Da Yarjejeniyar Da Bangarorin Sudan Ta Kudu Suka Cimma

    MDD Ta Yaba Da Yarjejeniyar Da Bangarorin Sudan Ta Kudu Suka Cimma

    Jul 27, 2018 01:15

    Majalisar Dinkin Duniya ta yaba da yarjejeniyar da bangarorin dake gaba da juna a Sudan ta Kudu suka cimma.

  • Najeriya : Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Fi Na Boko Haram Muni, Inji ICG

    Najeriya : Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Fi Na Boko Haram Muni, Inji ICG

    Jul 27, 2018 00:12

    Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice-rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto kan rikicin kabilanci a Najeriya wanda ke cewa, rikicin manoma da makiyaya a tsakiyar Najeriyar, ya fi na kungiyar Boko Haram muni.

  • An Gano Wani Sabon Nau'in Cutar Ebola A Saliyo

    An Gano Wani Sabon Nau'in Cutar Ebola A Saliyo

    Jul 26, 2018 23:39

    Gwamnatin Saliyo, ta sanar da gano wani sabon nau'in cutar Ebola a jikin jemage, shekaru biyu bayan kawo karshen cutar Ebola data kashe mutum sama da 11,000 a yammacin Afrika.

  • Uganda : Kotu Ta Bude Wa Museveni Hanyar Sake Tsayawa Takara A Karo Na 6

    Uganda : Kotu Ta Bude Wa Museveni Hanyar Sake Tsayawa Takara A Karo Na 6

    Jul 26, 2018 23:13

    Kotun tsarin mulki a Uganda ta share wa shugaban kasar, Yoweri Museveni, hanyar sake sake tsayawa takara a karo na shida, a babban zaben kasar na 2021 idan Allah ya kai.

  • Turkiya Ta Bude Ofishin Jakadancinta A Afirka Ta Kudu

    Turkiya Ta Bude Ofishin Jakadancinta A Afirka Ta Kudu

    Jul 26, 2018 14:37

    A yayin buda ofishin jakdancin kasar Turkiya a birnin Pretoria na kasar Afirka ta kudu, ministan harakokin wajen Turkiya ya bayyana shirin kasar na kara yawan ofishin jakadancin kasar a kasashen Afirka

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS