Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Nijar : Shekara Guda Da Sace Mata Da Yara 39 Na Garin Ngalewa A Diffa

    Nijar : Shekara Guda Da Sace Mata Da Yara 39 Na Garin Ngalewa A Diffa

    Jul 03, 2018 01:09

    A Jamhuriya Nijar, an cika shekara guda cif, da sace matan nan da yara su 39 a garin Ngalewa dake jihar Diffa a gabashin kasar.

  • Kwana Na Biyu A Taron Kungiyar AU

    Kwana Na Biyu A Taron Kungiyar AU

    Jul 02, 2018 06:41

    Yau kwana na biyu kuma na karshe kenan da shugabannin kasashe da gwamnatocin kasashen Afrika ke halartar taron kunsgiyar tarayyar Afrika karo na 31 a birnin Nouakchott na kasar Mauritania.

  • Boko Haram Ta Kashe Sojojin Nijar 10

    Boko Haram Ta Kashe Sojojin Nijar 10

    Jul 02, 2018 05:48

    Hukumomin tsaro a Jamhuriya Nijar sun sanar da mutuwar sojojin kasar 10 da kuma batar wasu 4, da kuma uku da suka raunana, bayan wani hari da aka kai masu a yankin Diffa a kusa da tafkin Chadi.

  • 'Yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Nijar Hari A Yankin Tafkin Chadi

    'Yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Nijar Hari A Yankin Tafkin Chadi

    Jul 01, 2018 12:41

    Majiyoyin tsaro a Nijar na cewa, wasu mayakan boko haram sun kai hari kan sansanonin soji a kewayen tafkin Chadi.

  • Buhari: Wajibi Ne Kasashen Afirka Su Hada Kai Wajen Yakar Abokan Gabansu Na Bai Daya

    Buhari: Wajibi Ne Kasashen Afirka Su Hada Kai Wajen Yakar Abokan Gabansu Na Bai Daya

    Jun 30, 2018 01:23

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi kasashen Yammacin Afirka da su hada karfi da karfe wajen yakar abin da ya kira 'makiyan da aka tarayya kansu a yankin.

  • Najeriya : Buhari Ya Kai Ziyara Katsina Don Jajanta Bala'in Iska

    Najeriya : Buhari Ya Kai Ziyara Katsina Don Jajanta Bala'in Iska

    Jun 29, 2018 11:29

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa jihar Katsina domin jajantawa wadanda bala'in guguwa da ambaliyar ruwa a jihar ya shafa.

  • Mali : An Kai Hari Shalkwatar Rundinar G5 Sahel

    Mali : An Kai Hari Shalkwatar Rundinar G5 Sahel

    Jun 29, 2018 11:27

    Rahotanni daga Mali na cewa a kalla mutane 6 suka rasa rayukansu, a wani hari da aka kai a shelkwatar rundinar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci ta G5 Sahel, dake birnin Sevare a tsakiyar Mali.

  • Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal

    Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal

    Jun 28, 2018 01:04

    A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da kasar Rasha ke karbar bakunci, a yanzu dai hankalin 'yan Afrika ya koma ga kasar Senegal, wacce zata buga wasansa na uku da Columbia a yau.

  • Taron Kwamitin Kudi Na Kungiyar AU A Nouakchott

    Taron Kwamitin Kudi Na Kungiyar AU A Nouakchott

    Jun 28, 2018 00:53

    Kwamitin ministoci 15 na kungiyar tarayya Afrika, ya fara wani taronsa a Nouakchott, a ci gaba da shirye shiryen taron koli na kungiyar ta AU, karo na 31, da zai gudana daga ranakun 1 zuwa 2 na watan gobe a kasar Mauritania.

  •  Sudan Ta Kudu : Kiir Da Machar, Sun Amince Da Tsagaita Wuta

    Sudan Ta Kudu : Kiir Da Machar, Sun Amince Da Tsagaita Wuta

    Jun 28, 2018 00:52

    Shugaban kasar Sudan ta Kudu, Salva Kiir da tsohon mataimakainsa jagoran 'yan tawaye na kasar, Riek Machar, sun amince da shirin tsagaita wuta na tsawan kwanaki uku.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS