Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Gabon : An Sake Hana Jagoran 'Yan Adawa Fita Kasar Waje

    Gabon : An Sake Hana Jagoran 'Yan Adawa Fita Kasar Waje

    Mar 23, 2018 01:21

    Jami'an tsaro a Gabon sun sake hana jagoran 'yan adawa na kasar, Jean Ping, fita daga kasar, a daidai lokacin da yake shirin hawa jirgi don zuwa birnin Paris na kasar Faransa.

  • MDD Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A DRC

    MDD Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A DRC

    Mar 23, 2018 01:20

    Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana matukar damuwa sakamakon tabarbarewar yanayin da ake ciki a Jamhuriyar demokaradiyyar Kongo (DRC).

  • Somaliya : Bam Ya Kashe Mutum 14 A Mogadisho

    Somaliya : Bam Ya Kashe Mutum 14 A Mogadisho

    Mar 22, 2018 23:37

    Hukumomi a Somaliya sun ce mutane a kalla 14 ne suka gamu da ajalinsu, kana wasu da dama suka raunana a wani harin bam da aka kai a gaban wani shahararren hotel a Mogadisho babban birnin kasar.

  • Kasashen Afirka Sun Samu Ci Gaba A Kokarin Kafa Kasuwanci Na Bai Daya

    Kasashen Afirka Sun Samu Ci Gaba A Kokarin Kafa Kasuwanci Na Bai Daya

    Mar 22, 2018 14:19

    Radiyon Faransa na kasa da kasa ya ba da labarin cewa a yayin taron shugabannin kasashen Afirka sun amince da kafa kasuwa ta bai daya a tsakaninsu.

  • Kasashen Afrika 44 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kasuwancin Bai Daya

    Kasashen Afrika 44 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kasuwancin Bai Daya

    Mar 21, 2018 14:35

    Yau Laraba, kasashe 44 na kasashen Afrika sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwancin bai daya tsakaninsu mai manufar samar da ci gaban tattalin arziki a nahiyar.

  • Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako

    Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako

    Mar 21, 2018 12:32

    Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi 101 ne kawo yanzu kungiyar Boko Haram ta sako daga cikin 110 da kungiyar ta yi garkuwa dasu.

  • Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Yi Gargadi A Game Da Wanzuwar Cutar Kwalara A Afirka

    Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Yi Gargadi A Game Da Wanzuwar Cutar Kwalara A Afirka

    Mar 21, 2018 02:58

    Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta yi gargadi kan wanzuwar cutar kwalara a kasashen Afirka sanadiyar amfani da abinci maras kyau.

  • 'Yan Gudun Hijira 900,000 Sukayi Rejista A Habasha

    'Yan Gudun Hijira 900,000 Sukayi Rejista A Habasha

    Mar 19, 2018 03:44

    Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD, ta ce sama da 'yan gudun hijira da masu neman mafaka 900,000 ne aka yi rajistansu a kasar Habasha.

  • Rikici Gabanin Zaben Saliyo Zagaye Na Biyu

    Rikici Gabanin Zaben Saliyo Zagaye Na Biyu

    Mar 19, 2018 03:38

    'Yan sanda da hukumar zabe a kasar Saliyo sun yi gargadi akan samun bullar tashe-tashen hankula masu nasaba da siyasa a wasu yankunan kasar.

  • Nijar : Malumman Jami'ar Yamai Sun Koma Bakin Aiki

    Nijar : Malumman Jami'ar Yamai Sun Koma Bakin Aiki

    Mar 19, 2018 02:57

    A jamhuriya Nijar, yau Litini ne malumman jami'ar birnin Yamai ke komawa bakin aiki bayan shafe kusan wata guda suna gudanar da yajin aiki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS