-
Zaben Saliyo : Dan Takara Jam'iyya Mai Mulki Ne Ke Kan Gaba
Mar 11, 2018 02:22Wani kwarya-kwarya sakamakon da hukumar zabe a Saliyo, ta fitar ya nuna cewa dan takara jam'iyya mai mulki ne a kasar, ke kan gaba a kidayar kuri'un da ake.
-
Gabon Ta Sanar Da Anniyar Janye Sojojinta Daga Tawagar MINUSCA
Mar 11, 2018 02:21Kasar Gabon ta sanar da aniyarta ta janye sojojinta 450, daga cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD, dake aiki a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
Rasha Ta Nuna Goyon Bayanta Na Bawa Afirka Kujerar Din Dindin A Kwamitin Tsaro Na MDD
Mar 10, 2018 08:21Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya ce Masco na goyon bayan a bawa Afirka kujerar din dindin a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.
-
An Cafke Jagororin 'Yan Adawa Biyu A Senegal
Mar 09, 2018 11:30'Yan sanda a birnin Dakar na Senegal na tsare da wasu jagororin 'yan adawa biyu, a yayin wata zanga-zanga da hukumomin kasar suka haramta.
-
Kenya : Uhuru Ya Gana Da Jagoran 'Yan Adawa
Mar 09, 2018 11:11Shugaba Uhuru Kenyatta na Kenya, ya gana da jagoran 'yan adawa na kasar Raila Odinga a karon farko tun bayan sake zabensa a matsayin shugaban kasar a watan Oktoba.
-
Kotun ICC Ta Yanke Hukunci A Kan Tsohon Madugun 'Yan Tawayen Congo
Mar 09, 2018 01:28Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta yanke hukunci a kan tsohon madugun 'yan tawayen Congo Germain Katanga, wanda aka same shi da hannu wajen cin zarafin jama'a da aikata laifukan yaki.
-
Ziyarar Sakataren Harkokin Kasashen Wajen Amurka Zuwa Nahiyar Afirka
Mar 08, 2018 01:54A jiya Laraba ne sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya fara ziyararsa a nahiyar Afirka inda aka tsara zai ziyarci kasashen da suka hada da Ethiopia, Djibouti, Kenya, Chad da kuma Nijeriya a daidai lokacin da gwamnatin Donald Trump ta Amurka take ci gaba da shan suka sakamakon rashin wata fitacciyar siyasa da take da shi dangane da ci gaban Afirkan.
-
Sakataren Harakokin Wajen Amurka Ya Fara Ziyarar Aiki A Afirka
Mar 07, 2018 08:19Sakataren harakokin wajen Amurka ya fara ziyarar aiki a wasu kasashen Afirka inda ya fara da kasar Ethiopia a jiya Talata.
-
Ana Gudanar Da Zabe A Kasar Saliyo
Mar 07, 2018 08:18A wannan laraba ce, al'ummar kasar Saliyo ke kada kuri'u na zaben sabon shugaban kasa tsakanin 'yan takara 16 bayan da wa'adin shugaban kasar mai ci Ernest Bai Koroma ya kawo karshe.
-
Mutane 110 Zazzabin Lassa Ya Kashe A Najeriya
Mar 07, 2018 02:17Hukumomin kiwan lafiya a Najeriya, sun ce mutane 110 ne cutar zazzabin lassa ta yi ajalinsu cikin 353 da suka kamu da ita tun daga farkon wannan shekara ta 2018.