-
An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 7 A Tunusiya
Mar 07, 2018 02:17Gwamnatin Tunusiya ta tsawaita da watanni bakwai dokar ta baki a fadin kasar.
-
Amurka Za Ta Ba Wasu Kasashen Afrika Tallafin Dala Miliyan 533
Mar 07, 2018 02:16Amurka ta alkawarta baiwa wasu kasashen Afrika dake fama da matsalar karamcin abunci sakamakon rikici ko fari, tallafin dala miliyan 533.
-
Shugabannin Kasashen Yammacin Afrika Sun Jaddada Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci
Mar 06, 2018 08:31Shugabannin kasashen yammacin Afrika sun jaddada aniyarsu ta hadin gwiwa a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.
-
Zambiya Ta Kori Baki 47 Daga Cikin Kasar
Mar 06, 2018 02:58Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar Zambiya ta sanar da korar baki 47 dake zaune a kasar ba kan ka'ida ba
-
Turkiyya : Erdogan Ya Kammala Ran Gadinsa A Afrika
Mar 03, 2018 13:05Shugaba Racep Tayyip Erdogan na Turkiyya, ya kammala gajeren ran gadin da ya kaddamar a wasu kasashen nahiyar AFrika.
-
Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso
Mar 03, 2018 11:02Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, kana shugaban kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, ya yi tir da allawadai da jerin hare haren ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso a jiya Juma' a.
-
Mali : Bom Ya Kashe Jami'an Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD 4
Mar 01, 2018 07:47Majalisar Dinikin Duniya ta tabbatar da mutuwar wasu jami'an na kiyaye zaman lafiya hudu a Mali, a lokacin da motarsu ta taka wasu boma-bomai.
-
An Dage Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 28, 2018 07:43A Burkina Faso an dage zaman shari'ar wadanda ake zargi da yunkurin kifar da gwamnati a watan Satumba na 2015, da aka fara a jiya Talata.
-
Najeriya : An Kafa Kwamitin Binciken Sace 'Yan Makarantar Dapchi
Feb 28, 2018 07:42Gwamnatin Najeriya, ta sanar da kafa wani kwamitin da zai binciki hakikanin abunda ya faru kan sace 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi dake jihar Jobe a arewa maso gabashin kasar.
-
Nijar : An Kame Lita 300,000 Na Man Fetur Din Sumogal
Feb 28, 2018 06:52Jami'an kwastom a birnin Yamai na Jamhuriya Nijar, sun kame sama da Lita 300,000 na man fetur din sumogal da aka shigo da shi daga Najeriya.