Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Jul 14, 2017 10:11

    Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar sun hallaka wani kwamandan mayakan jihadi na kungiyar FLM a tsakiyar kasar.

  • Nijeriya : Osinbajo, Ya Gana Da Buhari A Landan

    Nijeriya : Osinbajo, Ya Gana Da Buhari A Landan

    Jul 12, 2017 01:18

    Mataimakin shugaban tarayya Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da shugaba Mahammadu Buhari da ke jinya a birnin Landan na kasar Biritaniya.

  • Senegal : Ba'a Cimma Burin Hana Almajirai Bara Ba

    Senegal : Ba'a Cimma Burin Hana Almajirai Bara Ba

    Jul 12, 2017 01:18

    A Senegal, shekara guda bayan kaddamar da shirin nan na hana barace-barace na yara almajirai, kungiyoyi masu zamen kansu sun ce ba'a cimma gurin da ake so ba.

  • Chadi : Ana Adawa Da Goyan Bayan Da Kasashen Yamma Ke Baiwa Deby

    Chadi : Ana Adawa Da Goyan Bayan Da Kasashen Yamma Ke Baiwa Deby

    Jul 12, 2017 01:17

    'Yan adawa a Chadi sun kalubalanci goyan bayan da kasashen yamma ke baiwa gwamnatin shugaban kasar Idriss Deby Itmo.

  • Kasashen Afrika Sun Bukaci Kungiyar G20 Da Ta Cika Alkawuran Da Ta Dauka Musu A Baya

    Kasashen Afrika Sun Bukaci Kungiyar G20 Da Ta Cika Alkawuran Da Ta Dauka Musu A Baya

    Jul 11, 2017 02:28

    Mukaddashin shugaban kasar Nigeriya ya yi kira ga kasashen kungiyar G20 da su dauki matakin cika alkawuran da suka yi wa kasashen nahiyar Afrika musamman a fagen yaki da dabi'ar halatta kudaden haram da ake safararsu zuwa kasashen yammacin Turai.

  • Senegal : An Bude Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisar Dokoki

    Senegal : An Bude Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisar Dokoki

    Jul 10, 2017 01:49

    A kasar Senegal an bude yakin neman zaben 'yan majalisar dokokin kasar da za'a gudanarwa a ranar 30 ga watan Yulin nan da muke ciki.

  • An Tarwatsa Zanga-zangar 'Yan Adawa A Madagaska

    An Tarwatsa Zanga-zangar 'Yan Adawa A Madagaska

    Jul 08, 2017 13:01

    Jami'an tsaro a Madagaska sun yi amfani da hayaki mai sa kwalla wajen tarwatsa zanga-zangar 'yan adawa a Anatananarivo babban birnin kasar.

  • Ministan Cikin Gidan Kenya Ya Rasu

    Ministan Cikin Gidan Kenya Ya Rasu

    Jul 08, 2017 09:46

    Gwamnatin Kenya ta sanar da rasuwar ministan cikin gidan kasar, Joseph Nkaissery a wani asibitin dake Nairobi babban birnin kasar.

  • Taro A Tsakanin Wakilan Nahiyoyin Turai Da Afirka Akan

    Taro A Tsakanin Wakilan Nahiyoyin Turai Da Afirka Akan "Yan Hijira.

    Jul 06, 2017 14:28

    Taron dai an yi shi ne a tsakanin ministocin wajen kasashen nahiyoyin biyu a birnin Rom na kasar Italiya a yau alhamis.

  • Tanzaniya : An Kama 'Yar Majalisa Saboda Batanciwa Shugaban Kasa

    Tanzaniya : An Kama 'Yar Majalisa Saboda Batanciwa Shugaban Kasa

    Jul 05, 2017 11:43

    A Tanzaniya, an kama wata 'yar majalisa dokoki ta bangaren adawa saboda firta kalamen da ake alakantawa dana batanci ga shugaban kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS