-
Wasu Kasashen Afirka Sun Yanke Alakar Su Da Kasar Qatar
Jun 08, 2017 07:24Bayan da wasu kasashen Larabawa suka yanke alakar Diplomasiyar su da kasar Qatar, Wasu daga cikin kasashen Afirka ma sun kira Jakadunsu daga kasar
-
D.R Congo : An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Kisan Jami'an MDD
Jun 06, 2017 01:19Wata kotun soji a Jamhuriya demukuraddiyar Kongo ta fara zamen shari'a wasu mutane da ake zargi da kashe jami'an MDD na biyu a yankin Kassai.
-
EU Ta Baiwa Kasashen Sahel Yuro Miliyan 50 Don Yakar Ta'addanci
Jun 06, 2017 01:19Kungiyar tarayya turai ta sanar da baiwa kasashen yankin Sahel tallafin kudade da yawansu ya kai miliyan hamsin na Yuro, domin baiwa kasashen damar kafa wata rindinar hadin gwiwa domin yaki da ta'addanci.
-
Zurfin Tunanin Imam Khomeini {ra} Ya Yi Kyakkyawan Tasiri A Kan Al'ummar Musulmin Afrika
Jun 05, 2017 14:35Daya daga cikin jagororin Harkar Musulunci a Nigeriya ya bayyana cewa: Zurfin tunanin Imam Khomeini {r.a} ya yi kyakkyawan tasiri a kan dukkanin al'ummar musulmin da suke nahiyar Afrika.
-
Taron Kungiyar ECOWAS Karo Na 51 A Laberia
Jun 04, 2017 01:04Mayan batutuwan da taron zai maida hankali akansu sun hada da zaben wanda zai maye gurbin shugabar Laberia Ellen Johnson Sirleaf wacce ke rikeda shugabancin karba-karba na kungiyar ta raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS ko CEDEAO).
-
Shugaban Guinea: Dole Ne Afrika Ta Dogara Da Kanta Maimakon Dogaro Da Turawa
Jun 03, 2017 15:52Shugaban kasar Guinea kuma shugaban kungiyar tarayyar Afirka na karba-karba Alpha Condé ya bayyana cewa, lokaci ya yi da Afirka za ta kawo karshen dogaro da take yi a kan turawa.
-
Allura Cutar Kyanda Ta Kashe Yara 15 A Sudan Ta Kudu
Jun 02, 2017 10:43Ma'aikatar lafiya a Sudan ta kudu ta sanar da cewa wata gurbataciyar allura cutar kyanda ta yi ajalin yara 15 a yankin kudu maso gabas na kasar mai fama da rikici.
-
Sarkin Morocco Ba Zai Je Taron ECOWAS Ba, Saboda An Gayyaci Netanyahu
Jun 02, 2017 09:55Sarkin Morocco, Mohammed VI, ya ce ba zai halarci taron kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma karo na 51 ba, saboda gayyatar firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a taron.
-
MDD: Fiye Da Mutane 300 Sun Rasa Rayukansu A Afirka Ta TsakiyaA Cikin Watan Mayu
May 29, 2017 08:01Majalisar dinkin duniya ta yi Allah wadai da sabbin tashe-tshen hankulan da suka sake kunno kai a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
-
Zuma Ya Tsallake Kuri’ar Rashin Amincewa Da Shi Da Jam’iyyar ANC Ta Gudanar
May 29, 2017 01:18Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma yayi nasara a kan wani kokari da aka yi na kada kuri’ar nuna rashin amincewa da mulkinsa da aka kada tsakanin manyan jami’an jam’iyyarsu ta ANC mai mulki.