-
An Bude Talabijin Ta Muslunci A Malawi A Farkon Ramadan
May 28, 2017 06:42An bude talabijin ta muslunci ta farko a kasar Malawi a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma.
-
Guinea Bissau : 'Yan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-zangar Masu Kyammar Gwamnati
May 27, 2017 11:15Rahotanni daga Guinea Bissau na cewa 'yan sanda sunyi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga-zangar lumana ta neman shugaban kasar Jose Mario Vaz, da ya yi murabus.
-
Zambiya Ta Hana Jagoran 'Yan Adawan Afirka Ta Kudu Shiga Kasarta
May 26, 2017 05:16Hukumomi a Zambiya sun hana jagoran 'yan adawa na Afrika ta Kudu sanya kafa a kasar saboda goyan bayan madugun 'yan adawan kasar ta Zambiya da yake yi.
-
D.R Kongo : Karamcin Abinci Na Barazana Ga Yara 400,000
May 25, 2017 06:46Asusun kula da yara kankanan yara na MDD wato Unicef ya yi kururuwar cewa yara kimanin 400,000 ke fuskantar barazanar matsananciyar yinwa a yankin Kasai na Jamhuriya Demukuradiyyar Kongo.
-
Morocco : An Dage Shari'ar Yan Jaridan Da Ake Tsareda
May 25, 2017 06:46A kasar Morocco an dage sharia'a da akewa wasu yan jadira da masu fafatuka bakwai bisa zarginsu da kawo cikas ga tsaron kasar.
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harinta Na Farko A Somaliya
May 24, 2017 06:39Kungiyar ýan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyar a yankin Bossasso dake arewacin kasar Somaliya
-
Karon Farko Dan Afrika Ya Zama Shugaban Hukumar WHO
May 24, 2017 06:37An zabi dan asalin kasar Habasha Tedros Adhanom Ghebreyesus a matsayin sabon shugaban hukumar lafiya ta duniya, wanda kunm ahakan ya kasance na farko da wani dan Afrika ya rike wannan mukami mai matukar mahimmanci a MDD.
-
Ivory Coast : An Kashe Mutane Uku A Yayin Wata Arangama
May 23, 2017 06:49Rahotanni daga Ivory Coast na cewa mutane uku ne suka mutu a yayin wata arangama tsakanin yan sanda da wasu tsaffin yan tawaye dake bukatar a basu kudade kamar sojojin da sukayi bore a makon jiya.
-
An Dage Shari'ar Cin Amanar Kasa Da Ake Wa Madugun 'Yan Adawam Zambiya
May 23, 2017 01:22Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Zambiya United Party for National Development (UPND) ta sanar da cewa an dage shari'ar cin amanar kasa da aka wa shugabanta Hakainde Hichilema zuwa gobe Laraba saboda rashin lafiyan da alkalin da ke shari'ar ya fuskanta.
-
Kasashen Tanzaniya Da Uganda Sun Bukaci EU Ta Cirewa Burundi Takunkumi
May 22, 2017 08:49Shugabannin kasashen Tanzaniya da Uganda sun mika kira ga kungiyar tarayya Turai data dage takunkumanta ga kasar Burundi.