Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • ECOWAS Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Da Aka Kai A Nijar Burkina Faso Da Mali

    ECOWAS Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Da Aka Kai A Nijar Burkina Faso Da Mali

    Oct 23, 2016 15:56

    Kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen yammacin nahiyar Afirka ECOWAS ta yi kakkausar suka dangane da hare-haren da aka kai a kasashen Nijar, Mali da kuma Burkina Faso a kwanakin baya-bayan nan.

  • Gwamnatin Kasar DR Congo Ta Kafa Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar

    Gwamnatin Kasar DR Congo Ta Kafa Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar

    Oct 23, 2016 12:43

    Gwamnatin Jamhuriyar Dimokadaiyyar Congo ta kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike tare da neman hanyar warware matsalolin da suke addabar kasar a fuskar siyasa da tsaro.

  • Sarkin Morocco Ya Kori Ministoci 12 Daga Cikin Majalisar Ministocin Kasar

    Sarkin Morocco Ya Kori Ministoci 12 Daga Cikin Majalisar Ministocin Kasar

    Oct 22, 2016 07:32

    Sarkin kasar Morocco Muhammad na 6 ya kori wasu daga cikin ministocin gwamnatin rikon kwarya ta kasar.

  • Yanayin 'Yan Gudun Hijira Na Ci Gaba Da Tabarbarewa A Afirka Ta Tsakiya

    Yanayin 'Yan Gudun Hijira Na Ci Gaba Da Tabarbarewa A Afirka Ta Tsakiya

    Oct 22, 2016 07:29

    Kungiyoyin farar hula na ciki da wajen jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun yi gargadi dangane da halin da 'yan gudun hijira suke ciki a kasar, sakamakon matsalolin tsaro da kuma karancin abubuwan bukatar rayuwa.

  • ICC : Wasu Kasashe ma Zasu Bi Sahun Afrika Ta Kudu, Inji Burundi

    ICC : Wasu Kasashe ma Zasu Bi Sahun Afrika Ta Kudu, Inji Burundi

    Oct 22, 2016 02:47

    Kasar Burundi ta ce matakin da Afrika ta kudu ta dauka na ficewa daga Kotun hukunta mayan laifuka ta duniya zai sa wasu kasahen Afrika suma bin sahunta.

  • Cote De Voire: Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Sake Rubuta Kundin Tsarin Mulki

    Cote De Voire: Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Sake Rubuta Kundin Tsarin Mulki

    Oct 21, 2016 07:41

    Zanga-zanga A Cote De Voire Akan Rubuta Sabon Kundin Mulki

  • Kungiyar Ecowas Tana Murna Da Samun Nasarar Tattaunawar Kasar Guine Bissau.

    Kungiyar Ecowas Tana Murna Da Samun Nasarar Tattaunawar Kasar Guine Bissau.

    Oct 20, 2016 08:27

    Kasar Guinea Konakry Ta Shiga Tsakanin Rikicin Siyasar Guinea Bissau

  • 'Yan Adawa A Kongo Sun Fara Nuna Adawarsu Ga Daga Lokacin Zabe

    'Yan Adawa A Kongo Sun Fara Nuna Adawarsu Ga Daga Lokacin Zabe

    Oct 19, 2016 13:36

    Rahotanni daga kasar Demokradiyyar Kongo sun bayyana cewar 'yan adawar kasar sun fara daukar matakin yajin aiki da zaman dirshan a duk fadin kasar don nuna rashin amincewarsu da dage lokacin zaben shugaban kasar da aka yi suna masu cewa hakan wani kokari ne na shugaba Joseph Kabila na ci gaba da mulkin kasar.

  • Ziyarar shugaban Kasar Togo Zuwa Gabon.

    Ziyarar shugaban Kasar Togo Zuwa Gabon.

    Oct 19, 2016 08:50

    Shugaban Kasar Togo ya Isa Kasar Gabon.

  • Habasha: Ci gaba da yin Zanga-zangar Kin Jinin Gwamanti

    Habasha: Ci gaba da yin Zanga-zangar Kin Jinin Gwamanti

    Oct 19, 2016 08:45

    Ana ci gaba da yin zanga-zanga A Habasha

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS