Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • RDC : 'Yan Adawa Sunyi Watsi Da Yarjejeniyar Siyasa

    RDC : 'Yan Adawa Sunyi Watsi Da Yarjejeniyar Siyasa

    Oct 18, 2016 13:12

    Jam'iyyar adawa mai tarihi a jamhuriya demukuradiyyar Congo tayi wasti da yarjejeniyar da kawancen jam'iyyu masu mulki suka cimma da wasu sirarun jam'iyyun adawa wacce ta tanadi dage zaben shugaban kasar har zuwa watan Afrilu na shekara 2018.

  • Kungiyoyin Fararen Hula Sun Nuna Damuwa Kan Matsalar Tsaro A Gabashin Kasar DR Congo

    Kungiyoyin Fararen Hula Sun Nuna Damuwa Kan Matsalar Tsaro A Gabashin Kasar DR Congo

    Oct 17, 2016 13:00

    Kungiyoyin fararen hula a lardin Kivu ta Arewa da ke gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun nuna damuwarsu kan yadda al'ummar lardin ke kokarin bude fagen yaki tsakaninsu da 'yan tawayen kasar Uganda da suke mamaye da wasu yankunan lardin.

  • Libya: Martanin Majalisar Dinkin Duniya Akan Harin Tripoli

    Libya: Martanin Majalisar Dinkin Duniya Akan Harin Tripoli

    Oct 16, 2016 15:45

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Libya Ya yi tir da Harin da aka kai wa cibiyoyin gwamnati a Tripoli

  • An cimma matsayar farko a tattaunawar kasar Kwango

    An cimma matsayar farko a tattaunawar kasar Kwango

    Oct 16, 2016 09:06

    Jam'iyun siyasa da kungiyoyin fararen hula A kasar Demokaradiyar kwango sun cimma matsayar farko a tattaunawar da suke yi na fidda kasar daga rikicin siyasa

  • 'Yan Adawa A Gambiya Zasu Tsaida Dan Takara Guda

    'Yan Adawa A Gambiya Zasu Tsaida Dan Takara Guda

    Oct 16, 2016 02:21

    Jam'iyyun adawa a Gambiya sun amunce su fitar da dan takara guda a zaben shugaban kasar a watan Disamba mai zuwa.

  • AU Ta Cimma Matsaya Kan Tsaron Teku

    AU Ta Cimma Matsaya Kan Tsaron Teku

    Oct 16, 2016 02:20

    Shugabannin kasashe da gwamnatoci na kungiyar tarayyar Afrika (AU) sun cimma wani kundi kan tsaron teku da ci gaba a Afrika, a yayin wani zaman taro a birnin Lome na kasar Togo.

  • Harin 'yan tawaye a wani yankin na kasar Demokaradiyar Kwango

    Harin 'yan tawaye a wani yankin na kasar Demokaradiyar Kwango

    Oct 15, 2016 07:19

    Jami'an 'yan sandan Demokaradiyar Kwango sun sanar da 'yan tawaye sun kai hari a wani yanki dake tsakiyar kasar.

  • An cimma matsaya kan dumamar yanayi a duniya

    An cimma matsaya kan dumamar yanayi a duniya

    Oct 15, 2016 07:19

    Fiye da kasashe 150 suka amince da wata yarjejeniya domin kawar da sinadarin da ke taimakawa wajen kara dumamar yanayi a duniya.

  • Ouattara: Al'umma Su Fito Su Kada Kuri'ar Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki

    Ouattara: Al'umma Su Fito Su Kada Kuri'ar Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki

    Oct 13, 2016 02:08

    Gwamnatin kasar Ivory Coast ta kirayi al'ummar kasar da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin kada kuri'ar raba gardama kan yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.

  • Majalisar Dokokin Burundi Ta Zabi Ficewar Kasar Daga Kotun ICC

    Majalisar Dokokin Burundi Ta Zabi Ficewar Kasar Daga Kotun ICC

    Oct 12, 2016 12:43

    'Yan majalisar dokokin Burundi sunyin na'am da gagarimun rinjaye da kudirin doka na neman ficewar kasar daga kotun hukunta mayan laifuka ta duniya wato ICC.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS