Ziyarar shugaban Kasar Togo Zuwa Gabon.
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i12661-ziyarar_shugaban_kasar_togo_zuwa_gabon.
Shugaban Kasar Togo ya Isa Kasar Gabon.
(last modified 2018-08-22T06:59:06+00:00 )
Oct 19, 2016 08:50 UTC
  • Ziyarar shugaban Kasar Togo Zuwa Gabon.

Shugaban Kasar Togo ya Isa Kasar Gabon.

Kamfanin Dillancin Labarun Xinhua ya bada labarin cewa; shugaban kasar Togo Faure Gnassingbe, ya isa kasar Gabon a jiya talata, domin ganawa da takwaransa na kasar Ali Bongo.

Ofishin shugaban kasar Gabon ya fitar da bayani da a ciki ya bayyana cewa; Shugaba Ali Bongo da takwaransa Faure Gnassingbe na Togo, za su tattauna ne akan  sakamakon taron musamman na shugabannin kasashen Afirka.

Taron dai na shugabannin Afirka an yi sh ne a ranar 15 ga watan oktoba a kasar Togo.