-
An Kame Mutane 4 Da Su ka kashe Faransawa 2 A Kasar Madagascar
Aug 23, 2016 07:47Kamun Mutane Hudu A Madagascar Saboda Kashin Faransawa hudu.
-
Kotun Soji A Jamhuriyar DR Congo Ta Fara Shari'ar Masu Hannu A Kisan Fararen Hula A Gabashin Kasar
Aug 23, 2016 01:24Kotun soji A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta fara gudanar da shari'ar gungun 'yan tawayen da suke da hannu a aiwatar da kisan gilla kan al'ummar garin Beni da ke lardin Kivu ta Arewa a shiyar gabashin kasar.
-
Jami'an Tsaron Kasar Djibouti Sun Kashe Wasu 'Yan Ta'adda A Yankin Arewacin Kasar
Aug 23, 2016 01:23Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Djibouti ta sanar da halaka wasu 'yan ta'adda biyu a yankin arewacin kasar.
-
Mahukuntan Madagascar Sun Sanar Da Gano Gawawwakin 'Yan Kasar Faransa Da Suka Bace A Kasar
Aug 23, 2016 01:22Mahukuntan kasar Madagascar sun sanar da cewa an gano gawawwakin 'yan kasar Faransa biyu da suka bace a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
An Jinkirta Zaben Shugaban Kasa A Congo Kinshasa
Aug 22, 2016 12:41Hukumar zabe a jamhuriya Demokuraddiyar Congo ta sanar da jinkirta zaben shugaban kasar na watan Nowamba, wanda hakan zai baiwa shugaban kasar Joseph Kabila ci gaba da mulkin kasar har bayan wa'adin mulkinsa.
-
Tanzania Za ta Soke Izinin Zama 'Yan Kasa Na Bakin Haure Idan Su ka Shiga cikin Rikici.
Aug 22, 2016 07:39Duk wani dan gudun hijira da ya shiga cikin rikici, zai koma kasarsa.
-
An dake zaben shugaban kasar a D/Kwango
Aug 21, 2016 01:18Kwamitin zabe na Jumhoriyar Demokaradiyar Kwango ya dage zaben shugaban kasar har zuwa watan yunin 2017
-
An Sake Zaban Shugaba dos Santos A Matsayin Shugaban Jam'iyyar MPLA Mai Mulki
Aug 20, 2016 13:37Rahotanni daga kasar Angola sun bayyana cewar an sake zaben shugaban kasar Jose Eduardo dos Santos, a matsayin shugaban jam'iyar MPLA mai mulkin kasar a zaben da aka gudanar don zaben shugaban jam'iyyar.
-
Rwanda: Jami'an tsaro son Kashe 'yan ta'adda 3
Aug 20, 2016 04:04Kamfanin Dillancin Labarun Reuters ya ambato majiyar tsaron kasar Rwanda na sanar da kashe 'yan ta'adda 3 a yammacin kasar.
-
Jamhuriyar Demokradiyyar Congo: An Saki Fursunonin Siyasa
Aug 20, 2016 03:55Ministan Shari'a na kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ya Sanar da Sakin Fursunonin siyasa 24 daga gidan kurkuku.