-
Jami'an Tsaron Jamhuriyar DR Congo Sun Kame 'Yan Tawayen Uganda 80 A Yankin Gabashin Kasar
Aug 19, 2016 13:23Kakakin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya sanar da kame gungun 'yan tawayen kasar Uganda da dama da suke da hannu a tashe-tashen hankula a yankin gabashin kasar.
-
Congo : Kotu Taki Bada Belin Janar Makoko
Aug 19, 2016 04:04Wata Kotu a Brazaville babban birnin kasar Congo tayi wasti da bukatar sakin talala ga janar Jean-Marie Michel Mokoko, dan takara daya sha kaye a zaben shugaban kasar na 20 ga watan Maris.
-
Shugaban Zambia ya dauki kudirin bunkasa kasar.
Aug 17, 2016 13:35Shugaban Kasar zambia ya dauki kudirin bunkasa kasar a cikin shekaru biyar masu zuwa
-
RDC : Jami'an Tsaro Sun Murkushe Masu Zanga-zanga
Aug 17, 2016 06:34'Yan sanda da sojoji a Jamhuriya demukuradiyyar Kongo, sunyi amfani da hayaki mai sa kwalla da kuma harbin tsoratarwa domin tarwatsa masu masu zanga zanga a Beni.
-
WHO Ta Kaddamar Da Rigakafin Cutar Zazzabin Shawara A Kasashen Afirka
Aug 17, 2016 06:34Hukumar lafiya ta duniya WHO, tare da hadin gwiwar hukumomin agaji na kasa da kasa sun fara gudanar da allurar riga kafin cutar zazzabin shawara mafi girma a kasashen Angola da jamhuriyar demokaradiyyar Kongo a wannan mako.
-
Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Kasar Maroko
Aug 17, 2016 00:55Mahukuntan kasar Marako sun sanar da kame wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke shirye-shiryen kaddamar da hare-haren ta'addanci a garin Daru -Bayda cibiyar kasuwancin kasar Maroko.
-
An Kame Mutane Fiye Da 100 A Kasar Zambia
Aug 16, 2016 14:28Rikicin Bayan Zabe A Kasar Zambia
-
Adadin Fararen Hula Da Aka Kashe A Kongo Kinshasa Ya Kai 51
Aug 16, 2016 06:43Rahotanni daga Jamhuriya demukuradiyyar Kongo na cewa farar hula 51 ne suka rasa rayukansu bayan harin da wasu mayaka suka kai a birnin Beni dake gabashin kasar.
-
Gamayyar Jam'iyyun Adawa A Zambia Ta Bukaci A Sake Kidaya Kuri'un Wasu Yankuna
Aug 15, 2016 08:56Kawancen jam'iyyun adawa akasar Zambia ya bukaci da a sake kidaya kuri'un da aka kada a wasu yankuna, musamman a birnin Lusaka fadar mulkin kasar, bisa zargin gwamnati da tafka magudi.
-
Fara Yakin Neman Zaben Shugabancin Kasar Gabon
Aug 15, 2016 01:11Hukumar zaben kasar Gabon ta sanar da ranar Asabar 13 ga wannan wata na Agusta a matsayin ranar fara yakin neman zaben shugabancin kasa kwanaki 15 kafin ranar gudanar da zabe a duk fadin kasar.