-
Kame Wani Kusa Na 'Yan tawayen Kasar Rwanda A D-Congo
Aug 14, 2016 10:28An kame daya daga cikin jagororin 'yan tawayen kasar Rwanda a gabacin kasar D-Congo
-
An Fara Gudanar Da Yakin Neman Zaben Shugabancin Kasa A Gabon
Aug 13, 2016 13:21Hukumar zaben kasar Gabon ta sanar da yau Asabar a matsayin ranar fara gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasar a duk fadin kasar a hukumance.
-
Adawar gamayar Jam'iyun Adawar kasar Cote D'ivoire na sabon kundin tsarin milkin kasar
Aug 13, 2016 01:27Gamayar Jam'iyun adawa na kasar Cote D'ivoire sun nuna rashin amincewar su kan yadda aka aka rubuta sabon kundin tsarin milkin kasar
-
Tattaunawa Tsakanin Shugabannin Rwanda Da Jamhuriyar Dimukradiyar Congo
Aug 13, 2016 01:13Shugabannin kasashen Rwanda da kuma Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo sun gudanar da wata tattaunawa dangane da batutuwa da suka shafi tsaro a tsakanin kasashen biyu.
-
Zambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Tafka Magudi A Zabe
Aug 12, 2016 13:34Babban dan hamayya a kasar Zambiya, Hakainde Hichilema ya zargi shugaba mai barin gado, Edgar Lungu da tafka magudi a zaben shugaban kasar da yanzu haka al'ummar kasar ke ci gaba da dakon sakamakonsa.
-
Ana Jiran Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisa A Kasar Zambiya
Aug 12, 2016 00:30Al'ummar kasar Zambiya na ci gaba da jiran dakon sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Alhamis a zaben da ake kankankan tsakanin shugaban kasar Edgar Lungu da abokin hamaiya Hakainde Hichilema da ke zargin shugaban da lalata tattalin arzikin kasar.
-
Gungun 'Yan Tawayen Mai Mai Sun Kai Hari Kan Yankin Kudu Maso Gabashin Jamhuriyar DR Congo
Aug 11, 2016 01:23Gungun 'yan tawayen kungiyar Mai Mai da ke Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun kaddamar da hare-hare kan kauyukan da suke shiyar kudu maso gabashin kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Da Ke Faruwa A Kasar Habasha
Aug 11, 2016 01:22Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci tura masu sanya ido na kasa da kasa domin gudanar da bincike kan rikicin da ya kunno kai a yankin arewacin kasar Habasha.
-
Fira Ministan Guinea Conakry Ya Jaddada Wajabcin Zaman Lafiya Da Sulhu
Aug 11, 2016 01:21Fira ministan Guinea Conakry ya jaddada yin kira ga kara samun zaman lafiya da sulhu a duk fadin kasar.
-
Karuwan Zanga-zangar al'ummar Kasar Habasha
Aug 10, 2016 14:36AL'ummar Oromo a rewacin Habasha